Masoyan juna page 6

2.3K 140 8
                                    

Washegari da sassafe faruq ya dau hanyan tilde yana me adu'ar Allah yasa yaga laure ya roketa ta gayyato iyayenta  su komo gidan sarki h aka  kawai yake jin yarinyan a ransa yana jinta kamar kanwa.
    Ya kai awa biu a wajen kafin ya hango ta ita da wata suna isowa ya durqusa har kasa ya gaisheta duk da yasan koda ta girme shi be fi da shekara1 zuwa biu ba wahala ce kawai. Bata sanshiba sai da laure ta mata bayaninshi take ranta ya baci cikin tsanin bacin rai ta kalli faruq tace ynxu me er yarinyan nan ta muku Dan uwanka zaisa a bugeta?  Ya kara runsunar da kai yace ayi hkr wlh akasi aka samu ni yanxu ma wata buqata ce ta kawoni.....
Ya mata bayanin son ta dawo masarautar bauchi shiru tayi tana tunani can ta numfasa face mishi to yanxu yaushe kake so mu koma Baki a washe yace yanxu zaro Ido suka yi tare da fadin yanxu a tare yace eh tace to sai ka jira mu koma rugarmu mu sallamesu mu dawo,  yace to in kaiku mana tace a a ka bari yanxu zamu dawo ka jiramu anan ya marairaice fuska tace karka damu na maka alkwarin zamu dawo ka jiramu yace toh.
        ****   *****   ******
     Bayan su ummi dija da ummi sunje sun dankawa ardo(megari)  amanar shannunsu suka dawo suka dau hanyar bauchi tafiyar awa1 ta kaisu ba a Shiga dasu babban gidan ba bangaran borori aka wuce dasu aka basu daki bangaran kaman sumfarin gidan haya yake nakuna ne a a jere riras wasu kuma suna kallon wasu ko wani daki akwai bayan gida da kitchen duk wata maimartaba ke basu kayan abinci banda albashinsu kowa da aikin da yake yi. Anan aka kawo su su aikinsu dafa dambu da dakan fura Dan iyalan sarki sun fi son na daka.
Tunda faruq ya kawo su basu Kara sashi a Ido ba kasancewar sun koma makaranta Tasha. Rayuwa suke yi me cike da yanci har laure ta Shiga makarntan boko dake cikin masarautar ta fara karantunta shekararsu daya a gidan katsam wata rana laure da sauran yaran suna wasan oji oji sai ta Shiga wani lambu ta buya ashe inda waziri ke hutawa ne shi kadai ganinta ba karamin gigita mishi kwakwalwa yayi ba kasancewarshi me budurwan zuciya ya kai hannu ya cabko ta ya fara luguiguita ta tuni ta fara kuka tana rokan shi hannu yasa karkashin dogon riganta ya sa dan yatsarshi a gaban ta wani rikitattacen ihu ta saka wanda be San lkcn da ya rufe mata baki da hanci ba hakan ne yasa ta kasa numfashi tuni idanunta suka kafe take waziri ya rude ya rasa ya zaiyi in aka ganshi da gawan yarinya wani mugun tunani ne ya darsu a ranshi ya dauke ta ya hau Abu ya jefata ta katanga cikin ruwan dake bayan lambun...

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now