page 23

1.8K 108 4
                                    

23.

Laure ta mayar da pool din Najeeb tamkar nata duk da bata san mamallakin wajen ba,da zarar ta bushi iskanta zata saka bikini dinta ta daura after dress mai kauri taje ta sha wankanta tun aunty na bincikan inda take shiga har ta hakura ta kyaleta dan ta san dai tana cikin masarautar.

    Haka Najeeb ya san lokutan zuwanta wajen dan ya tambayi masu tsaron wajen suka gaya mishi in har yana gari toh yana bedroom dinshi na sama yana lekenta farooq har mamakin  yawan hawanshi sama yake don bai cika son saman ba amma sai ya danganta hakan da kadaici da kuma rashij sanin takamamen inda astral dinshi take hakan yasa ko da yaushe yake kwantar mishi da hankali da kuma tabbatar mishi da inshaa Allah zai ganta harma ya aureta.

       Magana tsakanin farooq da lauratayi nisa har iyaye na shirin shiga ciki. A halin da ake ciki yau ake sa ran zuwan mahaifin farooq Alh auwal da abokinsa sai wan mahaifiyar farooq da kaninta .

  Ana ta shirye shiryen tarbansu anyi girke girke kala kala bayan sunci sun sha memartaba ya bude taron da addua sannan ya dora da cewa alh auwal ranan wanka ba a boye cibi duk da na san mu ba bakin juna bane na san bazaka rasa sanin ba nine mahaifin lauratu ba nan dai ya kwashe labarinsu ya fada musu gumi ne sosai ya wanke Alh auwal da alh sa'ad kanin mahaifiyar farooq duk da a c din da ke palonsauran yan palon sai jimamin tausayawa yarinyan suke alh auwal yace ran kai dade menene kace sunan ita wannan yarinya da kanwar mahaifiyarta memaryaba yace khadija yarinya kuma lauratu alh auwal yace dija da diyata laure ba shakka kowa sai ya maida hankalinsa kan alh auwal cike da mamaki.....



     Maimartaba ne yayi karfin halin cewa alh auwal me kake nufi alh auwal ya dan ja dogon numfashi kafin ya basu labarin zamanshi da su margayiya laure lokacin da yan boko haram suka tarwatsa su me martaba yace shakka babu lauratu diyarka ce amma bari in kira ita khadijan da yarinyan nan ne alh sa'ad yace nima labarin yarinyan yayi dai dai da na yarinyan da na tsinta shekaru goma da suka wuce shima ya basu mamaki kowa ya cika da mamakin wannan ikon Allah nan take memartaba ya dau waya ya kirawosu .

  Sallamu suka yi suka shigo palon ko wacce a cikinsu sai ta daskare hade da zaro ido laura ce tayi wani murmushi sannan tace DADDY da gudu ta nufe shi alh auwal da ya tsaya kallon ikon Allah yana mamakin irin kamannin da laura tayi da mahaifiyarta laure sai dai mahaifiyarta fara ce sol yaji ta ambaci daddy kuma ta nufo su da gudu dai yayi zaton da shi take ya manta alh sa'ad yace ya santa kawai sai ganin yayi ta shige jikinshi tana murna................
 
    yace sweetheart u are alive muna ce kin mutu da muka ga motanki a kone what happen ta goge hawayen da ya zubo mata tace nothing dad just wanted to come back sosai yaji tausayinta ganin yanda ta boye abin da momynta ta sgmhirya mata mai martaba ne yayi gyaran murya hankalinsu ya dawo jikinsu sai kuma kunya ya kamata da taga mutane a palon ashe fa neman auranta aka zo har i zuwa lokacin khadija na tsaye kaman an dasa ta sai da alh auwal ya karasa inda take tsaye yace dije tabbas nine lawal hawaye na gangaro mishi ai basu ankara ba ta sulale ta fadi me martaba ya san za a rina dan akwaita da firgicewa ruwan sanyi aka yayyafa mata taja numfashi ta farfado ta nuna shi da yatsa tace moddibo kana raye ka manta da batun mu ka manta da yarka yar da ka haifa haba sai ta fashe da kuka laura ce ta fara ja da baya tana fadin no no no this cant be mahaifina ni ya mutu ni marainiya ce banda wani uban da ya wuce wannan ta nuna ahl saad alh auwal na kuka ya durkusa a gaban su yace saurara kuji a lokacin da mahaifiyarki ta rasu bayan haihuwar ki nayi matuqar bakin ciki duk da ba ita bace matata ta farki nayi kuka nayi kuka nayi da na sanin barinta da cikinki a nawa wautan da bata haifeki ba da bata rasu ba hakan yasa nayi fushi na tafi ban kara waiwayenku ba hakan kuma yana da nasaba da barina kasar sai da aka kusan shekaru goma na gane ban muku adalci ba daga lokacin na wakilta dan uwanki umar ya fara nemanku amma ba labarinku da kaina naje ruganku akace ba sma san inda kuka shiga ba nayi kuka nayi nadama na dora laifin dukka akaina da ban kula da ku ba Allah shaida farooq shaida hakan yayi dai dai da shigowar farooq din da najeeb da saukarsu kenan a garin subhanallahi me ke faru abinda suka furta a tare kenan suka karaso ciki nan suka samu labari me rikitar da kwakwalwa wai laura kanwar farooq ce ta jini haba shi yasa yake jin kaunarta a ranshi yana ce soyayya ce ta aure haka dai aka yi farin ciki aka bawa juna hakuri .

   Alh auwal yace to baza fa mu fasa abinda muka zo ba wato neman auran laura a wajenka kai mai martaba ina nemawa dana Najeebullah auran diyarka Lauratu.

  Kokarin mikewa take yi aunty ta janyota jikinta tana fadin ki nutsu a cikin manya kike shashasha ita kadai ta ji hakan najeeb kam.daskarewa yayi a wajen ya rasa mafarki yakeyi ko kuwa masha Allah abinda maimartaba ya fada kenan abu yayi kyau ba tare da jinkirtawa ba yace shima umar farooq din baza a barshi haka ba na bashi khaleesa Allah ya sanya albarka a auran gaba daya aka amsa da amin Mutuniyar kam tabbbbb........

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now