masoyan juna 26

1.9K 126 1
                                    


Page 26.

BARKAN MU DA SAFIYAR JUMA'A😘😘😘

Watan Laura guda a borno dai dai da rana days najeeb baiyi gigin kiranta ba dan shi ya rasa ta inda zai fara mata.
Su farooq kam ana ta shan soyayya dan khaleesat din ma er yi ce soyayyarsu sukeyi ba kama hannun yaro  sai alokacin ya gane tsakaninshi da laura soyayya ce ta jini ya dauketa na soyayya.
Watan laura gudan nan ammi da hajiya ba karamin tsumata suke yi ba da ingantaccen tsuminsu na maiduguri turare kuwa kullum cikin turarata ake sosai taji dadin turaren dan ita bata taba amfani da su humra ba sai dai designers perfume hadi kala kala kam ta sha shi wanda ita da kanta a matse take dama gata yaya she have a strong sexual desire wato ita me yawan sha'awa ce (amma fa ba macen ayu bace irin su o o😜) in abin ya motsa matsa rasa inda zata sa kanta take tayi ta juye juye kenan balle yanxu kuma da ta tsumu. Ranan da ta dawo bauchi sai da suka taba drama da aunty dan tana shigowa ta sa bikini aka sa after dress aunty tace sai ina ta dan tura baki na fa baya zan dan zaga toh kar dai ki dade cikin haushi tace wai toh aunty ni yarinya karama ce? I am almost 21 fa aunty tace ko 101 kike ke karama ce a wajena kullum sai ki sa after dress ki yi ficewarki na tambayeki inda kike zuwa kinki fada min ba dole in damu ba ta zo ta dan rungumeta kadan tace haba aunty kaman baki yarda da ni ba wlh ba wani waje nake zuwa baina cikin masarautan nan kar ki damu i can take care of myself tace toh shikenan kar dai ki dade tace yeeee thats my aunty ta manna mata peck tana tafe tana fadin ke aunty ko.missing dina baki ma ba daga dawowana mun fara da fada.

Yana kwance akan resting chair na dakin shi na sama yanzu ya gama kallon pool din ya missing dinta sosai ya missing ganinta tana wanka kullum yake sa a canza ruwan pool din karar karamar kofar shiga wurin ya dawo dashi daga wajen yanda yaji zuciyarshi ta buga ne ya tabbatar mishi da ita dince duk da bai tashi daga kwancen ba ya san yau zata dawo amma baiyi tsamanin zata zo wajen yau lallai tana soyayya da ruwa a hankali ya tashi daga kwancen ya nufi window din hangota yayi yau a gaban falling water din ta cire after dress din jikinta daga ita sai bikini din swimming dinta daga kai tayi tana kallon daga inda ruwan ke zubowa a hankali ta tsoma kafanta a cikin ruwan har ta shige a dai dai kwankwasonta ruwan ya tsaya mata tsayawa tayi a inda ruwan ke zuba yana zubo mata akai wow image din look so erotic wayan shi ya cire yana ta watsa mata hotuna kaman yanda ya saba har ta gama ta fito ta dau karamar towel din dake waje ta goge gashita.

Daga bayanta taji ance look who is here amaryata ce a dan firgice ta juyo ganin me magana yasa ta hade rai tace meye haka zaka zo kana lekena ta fadi hakan tana dan ja da baya dan taje ta samu ta dau rigarta bata so ta juya dan ta san me ta mallaka a bayan nata😜wannan ai rashin hankali ne damko damtsen hannunta yayi yace menene rashin hankalin ganin matata in a bikini? Kokarin fisge hannunta take yi tana fadin ni ba matarka bace kuma bazan taba zama matarka ba mugu kawai sai kokawar kwace hannunta takeyi ganin hakan da yayi yasa ahi sakinta da karfi wanda hakan yasa ta yin baya ji kake dumbul ta fadi a ruwa fito da kanta tayi da sauri daga ruwan cikin alaman shidewa dan bata zaci hakan ba ta daga hannunta biyu tana mayar da gashinta baya Najeeb sai da yayi ta maza wajen janyo numfashinshi da yake kokarin tafiya yawo dan kam ganinta haka ya tafi da imaninsa tsugunawa yayi gaban pool din yace kadan daga kalolin rashin hankali na kenan beside ni dake waye mara hankali kin shigo gidana without my permission what is that call?  Cikin zuciyarta tace trespassing yace good zaro ido tayi dan bata san a fili ta fada ba yace yes in naga dama kin san i can press charges ko? Ba zan pressing ba dan na san zaki ce musu ke matata ce kin kawo kanki ne just take note kara ganinki a nan zai tabbatr min ke din mallakinane and karki kara kallon wani kice mishi mara hankali dan gudun kar ya miki aikin rashin hankali.

MASOYAN JUNAWaar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu