KARSHAN WAHALA 2019

Bởi jawabi

50.5K 3.6K 113

KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da... Xem Thêm

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
page 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
chapter 24
chapter 25
chapter 26
chapter 27
chapter 28
chapter 29
chapter 30
DAN TSOKACI
chapter 31
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
niman addu'a ku
Alhamdullah baiyanar Lubna
chapter

chapter 32

743 69 5
Bởi jawabi

KARSHAN WAHALA

By

Safnah

Aliyu jawabi
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
🌏🌏🌏🌏🌏🌏🌏🌏🌏
🌐🌐🌐🌐🌐🌐
🌍🌍🌍🌍🌏

Bismillahi rahamanin Rahim

Ku santo ni yake ina ja da baya harya karaso inda nake janyo ni yayi na fada kan katifar harzai kai hannu jiki na daya daga cikin su yace,"amin afuwa oga sai nake ganin kamar baita bace"

Kallo na yayi na dan mintina sannan yace"miko min hotun nan"

Miko masa yayi sannan ya kalli fuska ta da kyau ya kuma kallon hotun tsaki yaja ban'ankara ba saijin saukar mari nayi wani kara na sake lokacin daya kuma na gimtse baki na sakamakon wani farin haske daya gilma ta ido na.

Daga nan bansake sanin abinda ke faruwa ba saidai kawai tashi nayi na ganni kwance agadon asibiti wannan likitan dai shine kuma akaina yane min sannu.

Cikin mintina kalilan duk abubuwan da suka faru suka dawo cikin memory dina ai afirgice na zare ruwan dake hannu na, mikewa tsaye nayi likitan na komar dani amma ina banda hawaye babu abinda ke zarya afuska ta,da kyar dai ya samu na kwanta allura ya dauko yamin ko cikakkiyar mintina biyu ban kara ba barci yayi awan gaba dani.

Kuda na tashi babu kowa adakin tunanin rayuwa da halin da na tsinci kaina aciki nake bansan adadin lokacin dana dauka cikin duniyar tunanin ba sai tsinkayar sallama nayi daga sama,adda basira ce tare da wani mutum kato baki bashi da ko kyaun gani ga idanuwan shi ga tumbin kato,kawar da kaina nayi dan bana kaunar sake hada ido dashi.

"Ya jikin nake" naji ance juyowa nayi kadan nace"da sauki"
"To ALLAH ya kiyaye na gaba ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai kuma faruwa makamanciyar wannan"

"To kawai nace"

Fita sukayi waje ni kuma na koma barci.

Saida mukayi kwana hudu asibitin sannan aka sallame mu acikin kwanakin nan kuwa gata babu irin wacce bangani ba agun wannan mutumin da suke kira mai buhun kudi.

Cike da ma'maki nake kallon gidan dan baiyi kama da wancan gidan ba shiru nayi ina kallon ikon ALLAH saida muka shiga ciki yaga ina ta kalle kalle cikin saken fuska yace"my sis" dake Haka yake kira na,

Dago kai nayi da murmushi nace"na'am big Bros"

"Kinga bawancan gidan muka zo bako?

"Eh" kawai nace.

"Na canza muku gida ne dan ganin wancan babu tsaro shiyasa"

"An gode kawai nace"

Nayi shige wata daki na barsu suna hira.

Koda na shiga dakin sai naga komai da komai wannan gidan tafi wancan murmushi nayi na gode wa ALLAH daya kubutar dani daga hannun azzaluman mutanan nan.

🗾🗾🗾🗾🗾🗾🗾🗾

Shiru shiru hajiya babu labarin mutuwar basi babu labarin goje tana kwance tana sakar zuci sai jin sallama tayi daga sama,dago kai da zatayi sai ganin lantana tayi atsaye tana wangale baki,cike da bacin rai hajiya ta daka mata tsawa tace"mekika zo yi gida na?

Da ma'maki lantana ke bin hajiya da kallo daga karshe tace," bangane ba hajiya"

"Dole kice baki gane ba tunda kin hadani da allakakai kin hadani da matsiyaciya mai bakin...

Dakatar da ita lantana tayi ita ma ta murda kambun masifa dama kuma ita ma ba'baya ba tace" dakata hajiya karki kuma zagar musu yar mutane adalilin mee kina ci da gumin ta kina daura da kason ta haba"

Kallon ta hajiya take cike da Ma'maki dan tunda suke harka da lantana Bata taba mayar mata da magana ba (niko nace kaunar uwar ta ce ke?🤣🤣🤣🤣lol)

Bata gama tunanin da take yi ba lantana ta ci gaba.

"Ni kam nama fasa alkallar dake ki kira min ita kawai mu huce na mayar da ita gida ehe"

Dariya ne ya subuce wa hajiya jin wai lantana ce zata mayar da basi gida wace ayanzu ko ita kanta tasan basi ta huce da sanin ta,kallon hadarin kaza hajiya tayi wa lantana sannan cikin daga murya ta fara kwallawa yam matan gidan kira aikuwa sai gasu sunkai su goma,agaban ta suka rusuna.

Kallon lantana ta kuma yi tace"idan baki fitar min daga gida ba wallahi billahi azzimun saina sa sunyi kasa kasa dake jakar banza bagida da jiya"

Ai bashiri lantana ta kwashi takalmin ta ahannu tayi waje tana sauke a jiyar zuciya.

Ita kuwa hajiya lantana na fita ta shiga ciki tayi wanka fitowa tayi ta nufi gidan ladi danjin yanda lamarin ya kasance dan ta kudiri aniyar bayan angama da basi to fa saita yiwa lantana rashin mutuncin da bata taba gani ba (ni kuwa nace baku gama ganin komai ko ba 🤣🤣)

Koda taje gidan bata tarar da hajiya ladi ba ance ta fita saidai da alamu baza ta dade ba.

Hajiya saida ta shafe kusan awa daya tana jiran dawowar ladi ganin bata da alamun dawowa yasa ta yanke shawarar tafiya gobe ta dawo,jin karar bude get yasa ta fito daga cikin motar ta aikuwa itace ta dawo sauke ajiyar zuciya hajiya tayi.

Tana zuwa ta nime guri tayi parking da murna ta tari hajiya da bata hakuri akan zaman jiran ta da tayi.

Murmushi hajiya tayi tace"babu komai amma ina wayar ki ta shiga ina ta kira bata shiga? saida hajiya ta sauke ajiyar zuciya lokacin data tuna abinda ya faru tsakanin ta da goje.

Flesh back

Goje tsaye agaban ladi yana huce kaman mayun wacin zaki yace"gaskiya hajiya wallahi dandai kece inba haka ba wallahi dasai na tura ki kiyama, Dan wallahi aika aika naso nayi mata kinga kuwa da babu abinda zai Hana makiya samun nasara akaina tunda na zalumce wace bata san komai ba,daMa'maki ladi take bin shi da kallo tace "Kai goje ni kake gayawa haka??

Kallon ta yayi kasa da sama yace"wacece ke iye nace wacce ke?

Aikin banza aikin wofi haka kawai kin zo zaki turani inda za'a kashe ni ke ina ma zargin da hadin bakin ki wallahi kuwa saina kaddamar miki kai dan auta mikon wannan addan.

Ladi najin haka ai kafa mai naci ban baka ba sai gudu garin gudu har wayar ta ya fadi gashi babu damar ta tsaya ta dauka goje ya kusa cimmata gashi motar ta ta ije shi da dan nisa haka tana ji tana gani ta tafi tabar wayar sai da kyar ta samu ta guje mishi tofa shine ta dawo gida.

Back to story

Sauke ajiyar zuciya ladi tayi sannan suka shiga ciki,ruwa ladi ta kawo wa hajiya da dan abun taba bawa sannan ta zauna.

"Yauwa kawar bani labari insha da fatan dai angama komai?

Da kamar ta fada mata gaskiya sai kuma tayi tunanin asara biyu zata yi kuma ba lallai bane su rabu da hajiya ta dadi dan haka kawai ta yanke hukunci fada mata karya kodan ta samu wani abu agunta.

Murmushi tayi tace,"ke dai bari ai kaca kaca suka mata domin kuwa ba'amagane kawar ta.....haka dai ta zauna tayi ta sharara mata karya ita kuma banda murna babu abinda take hira sosai sukayi,da zata wuce kudi masu yawa ta mikawa ladi da bata hakuri akan babu yawa tayi manege.

🌲🌲🌲🌲🌲🌲
Safnah aliyu jawabi
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

🌲🌲🌲🌲🌲 (Jawabi)

Ina kwance ina tunanin halin da Jameel da afeeya suke dan Ina da tabbacin saisun fi kowa shiga damuwa harda yar kwalla ta nayi ina kwance jin sallama yasa nayi saurin goge hawayen na amsa sallamar da"wa'alaikumun Salam"

Shigowa adda basira tayi ta zauna abakin gadon sannan ta kamo hannu na da murmushi akan fuskar ta tace"kanwa ta"

"Na'am"

"Bakomai bane yasa na bukaci nayi magana dake awannan lokacin sai dan na fahimtar dake akan abinda kike zargi na da aiki tawa ,yanzu bara na baki labarin abinda ya faru dani harzuwa ranar da nazo na dauki ki kika dawo guna bata tsaya jin abinda zanfada ba ta shiga bani labari tunda ranar da muka zo har'rana mai kaman ta yau.

Ba kadan ba na tausaya mata nima bata labarin nawa rayuwar nayi agurin muka rungume juna muna kuka Saida mukayi mai isar mu sannan muka bawa juna hakuri har adda basira ta tashi zata huce na rike mata hannu kallo na take da rinannun idon ta nace"adda ina rokon ki dan ALLAH kiyi nisa da sumaiya wallahi babu wani alkairi atare da ita sannan" ki daina jin tsoro ta domin kuwa ALLAH shikadai ne abin tsoro"

Murmushi tayi tace "IN SHA ALLAH"

Murmushi jin dadi nayi sannan na tashi nayi alwala nayi godiya ga ALLAH daya kubutar da adda ta daga hallaka yanzu bani da wani buri daya wuce naganni a kauyan mu.

Addu'a sosai nayi wa maimuna da fatan ALLAH yasa tana cikin koshin lafiya.

Haka muka cigaba da rayuwar mu tsawan watanni shida babu wata matsala atsakanin mu mai buhun kudi kuma ahankali harna saki jiki dashi wata ranar juma'a wacce (ni kaina mai rubutu nake tsoron ta 😭😭😭 ) na dawo daga rakiyar adda basira kenan zata tafi zariya bazata dawo ba sainan da kwana hudu,ina kwance da tsakar rana sai naji ana sallama tashi nayi dan naga ko wacece dan muryar mace nake ji,ina fitowa nayi kice bis da sumaiya tana rike da hand bag tana tsusar suwit.

Cike da izza take tambaya ta"ke Ina basi?

Kallo da take min na mayar mata nace"taje koyo tarbiya da tsoron AL..
Ban karasa ba naji saukar duka ta ko ina baji ba gani ihun niman agaji nake harna fitar da rai da rayuwa sai ji nayi anyi wurge da ita bude idona nayi dan ganin wanda ya kawo min agaji mai buhun kudi ne tsaye ya kallon irin ta asar da tamin juyawa yayi kanta yana cewa"wallahi idan wani abu ya sami yarinyar nan kinji na rantse sainayi ajalin ki"

Bai kuma bin ta kanta ba ya dauke ni bai tsaya ko ina ba asibitin magunguna suka bane sannan muka nufi hanyar gida nidai ina gefe ina sauke ajiyar zuciya shikuma yana ta satar kallo na dan harga ALLAH ya tausaya min ba kadan ba wani bangaran kuma ga wata muguwar sha'awa ta dake fisgar shi (to fa ana wata ga wata)

Love you all

Kuyi hakuri ba yawa naso nayi yafi haka amma abubuwa sunmin yawa shiyasa,na fara hangen karamar hawaye a idon lubna dan bata so ayiwa safna komai to hajiya lubna ga shafi domin ki"ina godiya sosai masoya ana tare

Đọc tiếp

Bạn Cũng Sẽ Thích

629K 1.6K 8
ကလေးတေမဖတ်နဲ့ ဖတ်ရင်လည်း တိုးတိုးတိတ်တိတ်ဖတ် wattpadစာကိုwattpadမှာဘဲထားခဲ့ပါ ယူသွားမယ်ဆိုလည်းကိုတို့လိုလူတေရှိတဲ့နေရာဘဲယူသွားပါ
472K 27.4K 41
"ဒီလူသားဟာနွယ့်ကိုချစ်ဖို့​မွေးဖွားလာတာပါနွယ်" "ဒီလိုဆို ​ဟောဒီကနွယ်ကလည်း ​သော်တာပြည့်ဖြိုးဆိုတဲ့လူသား​လေးဆီမှာအချစ်ခံဖို့​မွေးဖွားလာတာပါရှင့်"
525K 17K 24
Bl.OC ငါမင္းကိုမခ်စ္ဘူး ခ်စ္လာမွာလဲ မဟုတ္​ဘူး ဒါမဲ့ ငါမင္းကိုပိုင္ဆိုင္ခ်င္တယ္ ညီေစမင္း.. က်ေနာ္ ဦးေနကို အရမ္းခ်စ္တယ္ ဦးေနရဲ႕ ဥေပကၡာေတြတိုင္းကို...
490K 26.9K 68
စိတ်ကူးယဥ်ဇာတ်လမ်းသက်သက်သာဖြစ်သည်