KARSHAN WAHALA 2019

jawabi által

50.5K 3.6K 113

KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da... Több

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
page 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
chapter 24
chapter 25
chapter 26
chapter 27
chapter 29
chapter 30
DAN TSOKACI
chapter 31
chapter 32
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
niman addu'a ku
Alhamdullah baiyanar Lubna
chapter

chapter 28

858 66 2
jawabi által

❄️❄️❄️❄️❄️
*KARSHAN WAHALA*
                     ❄️❄️❄️❄️❄️❄️

*TAURARI WRITER'S ASSOCIATION*💥
_(THE STARS THAT SHINE IN THE WORLD OF WRITER'S)_

https://mobile.facebook.com/Taurari-Writers-Association-109116734087974/?ref=opera_speed_dial

         *T. W. A✍🏻*

*STORY*
&

*WRITING*

*BY*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*

*Dedicated to ya Muhammad karim &baby Eeeshart*

2
2

️⃣8️⃣

*BISSMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

,,,Gari na waye wa afeeya ta shirya cikin shirin ta na makaranta ta, aranar ko tsayawa taci abinci batayi ba,ta nufi   makaranta tana zuwa harzata wuce taga akwai bukatar ta fadawa nusaiba rashin lafiya ta.

Shiga ajin mu tayi aikuwa ta hango nusaiba murmushi suka sakarwa juna, alama afeeya tayi wa nusaiba da tazo  cikin sauri ta ije takardun  dake hannun ta, ta tashi tafito  kallon ta nusaiba tayi tace,"ina kika baro safnah?

Murmushi afeeya tayi tace,"ke dai kin cika hanzari dama abinda nazo na fada miki kenan," safnah bata jin dadi yanzu haka ma tana asibitin sanjarat.

Salati nusaiba tayi cikin kidima "me yasame ta?meyasa aka kaita sanjarat? gaskiya bazai taba sabuwa ba bara na kira daddy akaita giwa aiwanna cin zali ne,dan kawai yarinya Bata da gata sai a dauke ta akaita sanjarat?

Binta da kallo kawai afeeya keyi dan gabaki daya rasa bakin magana tayi, saida taga da gaske nusaiba kiran daddyn zatayi, cikin sauri ta dakatar da ita tace,"ke wai me haka ne?kinfini son tane?ko kinsan dalilin da yasa aka kaita can.

Girgiza kai nusaiba tayi zuwa lokacin kuwa hawaye gangara yake babu alamar tsayuwa tace,"kiyi hakuri kawai na shiga ruɗu ne.

,"Babu komai yanzu ki shiga ki zana jarabawar ki nima zanshaga aji idan muka fito saimu tafi kinji.

Nod da kai kawai tayi ta shige aji zuciyar ta cike da tunanin abinda ya same ni kamar jiya haka ta rubuta nata sannan ta rubuta nawa,cikin kankanin lokaci ta kammala kasancewar ta yarinya mai haza ce.

Saida ta zauna ta jira fitowar afeeya, sannan suka nufi asibiti,abakin gate suka jira mummy tazo suka karasa ciki.

Ina zaune naji muryar mummy kamar daga sama da sauri na tashi na rungume ta ina kuka sam bamma lura da wanzuwar nusaiba agun ba,bubbuga baya na ta shigayi harna samu nayi shiru sannan nace,"kimin aikin gafara mummy nasan laifi nayi miki yasa kika min hukuncin daya dace dani, kiyi hakuri domin fushin ki  babbar matsala ne agare ni.

Shiiii tace ganin mutane sun ciki dakin ansamu atsakiya tace,"nikam baki yimin komai ba ƴata koma ki kwanta kinga baki gama watsakewa ba.

Komawa nayi na kwanta ina sauke ajiyar zuciya dan sam har cikin zuciyata ban kullaci mummy ba, dan inada tabbacin wani makircin daddy ya shirya min agunta.

Sai a sannan na lura da wanzuwar nusaiba agun, murmushi nayi mata ita kuwa hada fuska tayi tana harara na tana murguda baki.

Ahaka ta karaso gaban gadon riko hannu na tayi"wato sam baki lura da wanzuwa ta agun bako ?sai yanzu dakika gama  harkan gabanki? murmushi nayi"ke kuwa kiyi hakuri wallahi ban san lokacin da kika shigo ba, sallamar Jameel ne ya katse maganar da muke muka amsa sallamar.

Kara sowa gurin yayi ya durkusa ya gaida mummy ita ma cikin sakin fuska ta amsa ,sannan yasamu guri ya zauna kallo na yayi wanda ni tun zuwan shi nakasa dauke ido akanshi dan ba karamar kyau yayi ba, lura da hankan da nusaiba tayi cikin dabara ta dan zungure ni, kifta idona nayi cike da jin kunyar kamani dayayi ina kallon sa.

Ganin har yanzun yakasa dauke ido akaina yasa na jawo hijabi na,na rufe fuska ta ina murmushi.

Sai kusan karfe hudu suka tafi duk kansu afeeya ce kawai da mummy suka rage dama kuma rukkaya tunda ta tafi da safe bata kuma dawowa ba kasancewar it ce ta kwana dani.

Mummy ce ta dawo kusa dani tace,"yauwa baby safnah dama kuwa ina so na tambaye ki.

,"To mummy ALLAH yasa nasani.

,"Kin ma sani saidai idan buye min zakiyi,yanzu kafin na tambaye ki kimin alkawarin zaki fada min gaskiyar lamarin.

Tunda ta fara magana na tsinci kaina da faduwar gaba, amma na matsi nace,"nayi miki alkawari.

Shiru ta danyi"dama ba wani abu bane face ina so ki faɗa min shin da wani abu dakika yiwa daddy ne? ko dawata matsala da tashiga tsakanin ku?

Banda zufa babu abinda ke fita ta ko ina ajiki na duk da sanyin damena dake kaɗawa.

Ganin shirun yayi yawa yasa tace,"ki daure ki fada min gaskiyar lamari.

Tunawa da alkawarin dana daukar mata yasa na fada mata duk abinda ke faruwa, banda salati babu abinda mummy ke yi ita kuwa afeeya fashewa da kuka tayi ta rungume ni,ni dinma kuka nake bansan tsayin lokacin da muka dauka cikin wannan halin ba.

Sai maganar  mummy da tayi ya dawo damu duniyar da muka shilla,cikin kunnan rai mummy  tashiga bani hakuri akan abinda yafaru da niman alfarmar na rufa musu asiri karna fadawa kowa.

Murmushin karfin hali nayi"nace,"karki damu mummy nayi miki alkawarin babu wanda zaisan da wannan zancan.

Rungume juna mukayi gabaki daya, sannan mummy tace afeeya ta zauna dani kafin zuwan su rukkaiya har mummy zata fita saiga Jameel ya sanyo kai cikin dakin, kana ganin shi zaka tabbatar da yana cikin matsanan cin damuwa ,domin kuwa jikin shi duk yayi sanyi ba kamar yanda suka fita ba.

Kallo na yayi bayan ya yiwa mummy sallama ta tafi yace,"kinga na dawo ko?

Keys na ɗakina na mance dashi shine na dawo na dauka.

,"Aiya kawai nace maimakon ya tafi sai naga yanimi guri ya zauna yayi tagumi idon shi na kaina.

Shikuwa shiru yayi yana jimamin abinda kunnuwan shi suka jiyu mishi da yanda zuciyar shi ke mishi zafi.

Ita kuwa afeeya ba karamin dadi taji ba, da Jameel ya zauna bai tafi ba dan ko babu komai tana ganin shi akusa da ita .

Saida muka kwashi lokaci mai tsayi babu wanda ke wa wani magana jin shirun yayi yawa gashi yana so yayi magana dani yasa yadan kalli afeeya wace dama idon ta akanshi yake.

"baby afeeya wallahi yunwa nake ji da zaki taimaka ki samu mana abinda zamu ci dana gode.

Cikin sauri na amsa maganar da cewa,"kai yaya Jameel ga abinci nan kaci babu dadi zama da yunwa fa.

Murmushi yayi dan ko babu komai na nuna damuwa na akanshi martanin murmushi ya mayar minsannan yace,"a a nikam baxanci abincin da bansan daga ina ya fito ba, abincin baby afeeya kawai nake so naci.

Afeeya najin haka cikin rawar jiki ta miki tace,"karka damu bara na tafi gida bazan jima ba zandawo,bata tsaya bata lokaci ba ta fice.

Nikuwa wani abu naji ya tsaya min akirji shi baifito ba kuma bai koma ba, gorar ruwar dake gefe na,na dauka nasha sannan na danji dama dama, Lumshe idon na nayi bayan nasha ruwan bance dashi komai ba.

"Safnah.

Bude idona nayi wanda suka canza daga launen fari zuwa ja nace,"na'am.

"Tambayar ki nake son yi dan ALLAH ki fada min gaskiya.

"To kawai nace.

"Shin kin taba jin kina sona daidai da rana daya?

"Wacce irin so?na tambaya lokaci daya.

,"Irin soyaya dake shiga zuciyar mutum lokaci daya ya sanya mutum ya jigata.

"A a nace kai tsaye.

Shiru yayi wanda alokacin ji yake kamar zuciyar sa zata fasa kirjin sa ta fito waje,cikin dakewa yace,"banyar daba saidai idan kina da dalilin ki na daban.

Tashi nayi na zauna dan so nake ya gasganta maganar da nake fada mishi nace,"ka yarda da maganar da nake fada maka ya'ya Jameel bantaba jin irin wannan makamanciyar soyayar da kake fada game da kai ba.

"Shiii karkiyi karya safnah,"sam bakiyi kama da masu karya ba, koda kuwa kinyi kokarin yi to samma bata miki kyau ba.

Ganin yana niman ganuni yasa na daka mishi tsawa wacce ni kaina bansan lokacin da nayi ta ba "katafi Jameel ka tafi ka barni bana sonka bantajin sonka acikin zuciya ta ko gangan jiki na ba, kuma bazan taba jinta ba.

Afeeya ce daidai kai kaje ku sasanta itace mai yi maka soyayar da ni kaina bantaba ganin irin ta ba, itace mai maka kwatankwacin sonda mahaukaciyar uwa take wa ɗanta,Tasha wahala da soyayar ka,gashi bata ganin ta bare ta cire ta ta huta, ka tafi kawai ka tafi, Ina kaiwa nan na fashi da kuka mai fitar da sauti.

Shikuwa jingina jikin shi yayi abangwan dakin rintsa idon shi yayi yana mai jin zafin kalamai na,dago da kanshi yayi yace,"bazan taba yarda da wannan maganar ba ,karya kike karya kike safnah,amma tunda kince na tafi zantafi amma kisani ke kadai zuciya ta take muradi kuma dake kadai zan rayu, nasha wiya da sonki kamar yarda kikace afeeya tasha, duk gabaki ɗaya tsari na kin lalata,yazan na mantaki bayan na rasa komai asanadin ki, da zaki yarda dani ina mai tabbatar miki cutar dake damuna kece maganin ta.

Yana kaiwa nan yafita bai kuma waiwayo waba harya bace wa ganina.

******

Ita kuwa hajiya gani tayi shiru shiru babu labarin da taji game da abinda boka yace zai faru,gashi duk abubuwan da yace suyi duk sunyi, amma babu labari,hakan yasa tashiga bin duk wata hanyar da zata gano inda basi take dan so take tagane wa idonta ba labari ba, haka kuwa akayi cikin kwana biyu ta ganu har'inda basi take kwana.

Lokacin da taga gidan da basi  take kwana kusan tsurewa tayi, dan nisa ba kusa ba gidan basi yafi nata haduwa dari bisa dari.

Komawa gida tayi da niyar canza shawarar yanda zata salawantar da rayuwar basi Kota wace hanya, dan da alama bokan nan kawai kudin su yake ci.

******

Sumaiya Bata farka ba sai kusan asuba tana tashi kitchen ta nufa dan da matsanan cin yunwa ta tashi, tea kawai ta hada ta dan suya kwai iya daidai wanda zata iya ci.

Ci kawai take yi amma jinshi take kamar tana cin magani, haka dai ta gama ta nufi bedroom dinta kwanciya tayi saidai gabaki daya babu alamar barci ko kadan a idon ta,ahaka har ta shafi awani tana jiran lokaci yayi ta nufi gidan basi.

Karfi tara nayi ta tashi ta shiga toilet cikin mintina kadan ta fito abakin mirror dinta ta zauna saida ta gama kwaliyar ta tsaf, sannan ta ciro duguwar rigar ta kalar ja da baƙa tasa.

Gaskiya ba karamar kyau rigar tayi mata ba bakar veil ta dauko ta yafa,takalmi ma baka mai dan tsayi ta dauko tayi kyau daidai misali abinta,cikin kasaita take takun ta harta shiga motar ta sai gidan basi.

                        

Ita kuwa basi gari na waye wa mai buhun kudi ya cika mata asusun ta da kudi ,sannan ya fita da zummar zaidawo ya raka ta tirkaniya.

Tana zaune daga ita sai karamar bunshot da bra ta hada kafa daya kan daya tana shan tae,sam bata kawo zuwan kowa arai ba face mai buhun kudi shiyasa da taji shigowar mota  gidan bata damu ba.

Sumaiya kuwa mai gadi na bude mata gate ta tambaye shi yace tana ciki, shiyasa tayi saurin karasawa ta nime guri tayi Parking ,fitowa tayi cikin sauri kamar wace aka ce mata idan batayi sauri ba zata bace mata.

Jin karar takalmin sumaiya da basi taji yasa ta mike cikin sauri jiki na kerma ta fara niman inda zata shiga ta buya saida ina tuni sumaiya ta hango ta.

Tsawa to daka mata wanda saida ta saki yar karamar fitsari agurin.

      

*PLEASE DUK WANDA YAYI ARBA DA WANNAN LILTAFIN YAYI MIN ADDU'A, INA CIKIN WANI YANAYI PLEASE*

Olvasás folytatása

You'll Also Like

1M 47.8K 100
Taekook Dark One Shrot⚠️ 18Plus 21Plus Wraning Rating မဖတ္ခ်င္ေက်ာ္သြား❗️ Taekook Dark One Shrot⚠️ 18Plus 21Plus Wraning Rating မဖတ်ချင်ကျော်သွား❗️
70.9K 4.9K 37
‹ប៉ាៗ..អូនចង់បានបងប្រុសម្នាក់នេះមកធ្វើជាម៉ាក់អូន...!› ‹វ៉ុនយូនេះជាប្រុសមិចនឹងធ្វើម៉ាក់កូនបាន?› ‹អេមានច្បាប់ឯណាដែលហាមមិនអោយមនុស្សប្រុសធ្វើជាម្តាយគេនោះ...
792K 7.4K 21
အလြန္ရိုင္းပါတယ္ ဘာဗဟုသုတမွမရွိပါဘူး ကိုယ္စိတ္ကိုႏႈိင္ေအာင္ထိန္း wattpad ကိစၥ wattpad မွာထားခဲ႔ ဖင္မယားနဲ႔ ok အသက္မျပည့္ေသးရင္ ေဝးေဝးေဂ်ာင္း not for...
629K 1.6K 8
ကလေးတေမဖတ်နဲ့ ဖတ်ရင်လည်း တိုးတိုးတိတ်တိတ်ဖတ် wattpadစာကိုwattpadမှာဘဲထားခဲ့ပါ ယူသွားမယ်ဆိုလည်းကိုတို့လိုလူတေရှိတဲ့နေရာဘဲယူသွားပါ