KARSHAN WAHALA 2019

By jawabi

50.5K 3.6K 113

KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da... More

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
page 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
chapter 24
chapter 26
chapter 27
chapter 28
chapter 29
chapter 30
DAN TSOKACI
chapter 31
chapter 32
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
niman addu'a ku
Alhamdullah baiyanar Lubna
chapter

chapter 25

809 54 1
By jawabi

KARSHAN wahala💖
💖💖
💖💖
💖💖💖💖
💖💖💖💖
💖💖💖💖 💖
🍇 By🌲
🌲🌲🌲
🌲
🌲🌲
🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲
🍇Safnah 🍇
🍇 🍇
🍇🍇🍇
🍇🍇
🍇 🍇🍇
🥑Jawabi🥑
🥑Mrs 🥑
🥑Abdullah ce🥑

Bismillahi rahamanin Rahim

Gida suka nufa cikin sauri mai gadi ya wangale katafarar get din gidan da gudu ta shiga gida sauran kadan ta takawa maigadin kafa,guri ta nima tayi parking,bankade kofar motar tayi ta fito cikin tangadi take tafiya harta karasa cikin gidan,afalo ta kwanta tana tuno yanda taga basi haf nacked domin kuwa kana iya hango surar jikinta gabaki daya.

Rike kanta tayi lokacin da ta tuno da yanda taga dukiyar fulanin ta atsaye suna kallon ta,tashi tayi kamar an tsikare ta tayi cikin bedroom dinta,   cikin sauri na'ima ta tashi ita tabi bayan ta.

Zubewa tayi akan gado bayan ta cire kayan jikin ta gabaki daya yarage daga ita sai bra da paint na'ima tana shigowa ita ma taciri nata dan dama sumaiya tariga da ta tayar mata da sha'awa.

Bin lafiyar gadon ita ma tayi.jin dumin jin na'ima yasa sumaiya ta fisgo ta jikin ta babu Bata lokaci suka shiga aiwatar da sha'anin dake gabansu wanda yariga da yazame musu jiki.

cikin haka na'ima taji sumaiya tana ambatar sunan basi da magiyar karta tafi ta barta harda kukan ta sosai, karfi tasa ta ture ta gefe batare da bata lokaci ba tashige warta toilet tana mai jin tsanar wannan basin ko wacece ita.

Ita kuwa sumaiya Kara rushewa da kuka tayi lokacin data dawo haiyacin ta  ta fahimci bada basi take hutawar ba,duka ta kaiwa katifar sannan ta tashi ta shiga toilet.

🍇🍇
🍇
🍇🍇🍇🍇
🍇🍇
🍇🍇🍇🍇🍇
 

                           🍇🍇🍇

Washa garin  bakwai na safe afeeya ta gama shirin ta tsaf na zuwa makaranta amma ni harzuwa lokacin ina kwance na kasa ta buka komai sai juye juye nake wanda babu abinda ke dawainiya dani illa tunanin mafita agare ni da yanda zan kubutar da mutunci na.

Ina cikin wannan halin afeeya ta bakamin duka abaya tace,"ke my sweet safnah kodai baki da lafiya ne??

Girgiza mata kai kawai nayi ina tunanin irin sonda wannan bayin ALLAHN duke  suke nuna min ace narasa dame zan saka musu sai auran miji ga matar da ta dauke ni tamkar yarda ta haifa da cikin ta?ko  Zama  kishiyar mahaifiyar wacce ta dauke ni tamkar yar'uwar ta??

Jin nayi shiru yasa ta sake tambaya ta akaro na biyu tace,"ke nidai kam wannan miskilancin nake yafara damu na wallahi,idan baki da lafiya ne ki fada min na sama miki magani kisha ki kwanta.

Ganin yanda hankalin ta yake niman tashi yasa nayi saurin miki wa tare da dafe mata kafada nace,"ke dai kwantar da hankalin ki babu abinda ya sameni lafiyata kalau kawai dai kasala na tashi dashi ne.

To kawai tace min sannan nashige wata toilet, bakaramar kokari nayi ba wajan ganin na danne hawayan dake kokarin tonamin asiri ina shiga na fashe da kuka ina mai takaicin hali irin na daddy afeeya.

Cikin sauri na watsa ruwa na fito cikin mintina kalilan na shirya dan yau muke sa ran fara zana jarabawar shiga jss two afeeya kuma zata zana jarabawar weac.

Abinda ya daure min kai bai wuce ganin afeeya tana ta faman waige waige ba.

Dafe kafadar ta nayi nace,"menene my sweet afeeya.

Murmushi tayi tace,"rukkaya nake dubawa ko zanganta.

Hmmm nace kawai bankara cewa komai ba har muka isa makaranta.

Muna zuwa afeeya ce ta fara hango Jameel cikin zumudi tace,"kinga gacan muradin zuciyata yana zuwa.

Inda take nunamin na kai idona ganin shi nayi kamar yafi kowace rana kyau, murmushi nayi wanda ni kaina bansan lokacin da ya subuce min ba.

Kara sawa gurin shi mukayi saidai ganin shi yana magana da wani shiyasa muka tsaya dan su karasa.

Ganin muntsaya yace,"ya Naga kun tsaya ku karaso mana.

Tafiya muke amma zuciyata bugawa take da karfi kamar zata faso kirgina ta fito waje,cikin sauri na dafe kirjina da dayar hannun.

Muna isa nice na fara gaishe da mutumin da suke tare sannan na gaishe shi,sabanin afeeya wacce Jameel kawai ta gaisar.

Cikin sakin fuska yace,"Safnah ko?

Cike da ma'maki nace,"eh.

Murmushi ya karayi akaro na biyu yace,"nasan zakiyi ma'makin jin sunan ki abakin na domin kuwa Jameel bashida abin ambata dare da rana face safnah safnah saf....

Fisgar hannun shi da  nayi ne ya hanashi karasa maganar gefe daya na jashi mukayi hakan ba karamar ma'maki ya bawa Jameel ba sabanin afeeya wacce take ta nanata kalmar bashida abin ambata dare da rana sai safnah safnah safnah,nan danan wani irin gumi mai zafe yafara saukar mata.

Cikin minti daya hawaye yagama jikan fuska gabaki daya.

Shikuwa mustafa zubamin ido kawai yayi bance min komai ba, ganin banida niyar tsagaitawa da kukan yace,"malam safnah kinga muna tsakiyar harabar makarantar ku,kuma kinsan hakan yasaba wa dokar kasa da mutuncin ki ma baki daya.

idan bazaki damu ba zanso ki tsagaita da kukan Haka kije ki zana jarabawar ki idan yaso saimuyi magana anjima.

Nod da kai kawai nayi na shiga share hawayan dake zarya a idon na,juyawa nayi na koma gunda afeeya da Jameel suke tsaye babu wanda ke yiwa dan uwan sa magana,jan hijabin afeeya nayi nace,"zomu tafi kinga lokaci na kurewa.

Ko juyawa ban kuma yi ba har'na shiga class,ina shiga naga nusaiba tana ganina ta tashi ta rungume ni tana cewa yau dai na riga ki.

Murmushin karfin hali nayi wanda jinshi nake kamar ana zubamin garwashi nace,"ke dai zauna muyi abinda ya kawo mu.

Bamu dade da zama ba malam ya shigo aji muka fara zana jarabawa cikin nasara na amsa duk tambayoyin da ake da bukata na amsa ,fita nayi ina jiran fituwar nusaiba.

Jin sallamar mutum kawai nayi abaya na juyuwa nayi cikin sauri Mustafa nagani abokin Jameel.

Murmushin karfin hali nayi nace,"barka da war haka.

Fuska a ya mutse ya amsa gaisuwar sannan yace,"kinban kunya bansan cewa haka kike ba,bake bace safnar da Jameel yake bani labari domin ina da tabbacin Jameel bazai so haka ba.

Tsayawa nayi har saida ya gama sannan nace,"wayan ALLAH kai kuwa wani laifi nayi maka? naga yau kafara ganina nima haka.

Shiru yayi sannan yace,"haka ne amma daga gani nasan yanda yake sonki baki sonshi haka hatsalima kamar baki taba jin son...

Tsawar da nayi mishi shiya hanashi karasa maganar cike da ma'maki yake kallo na nace,"akan mee zaka yanke min hukunci, kasan yanda nake ji game dashi?kasan yawan daran dana bata bana barci saboda tsananin sonda nake mishi? kasan yawan hawayan dana zubar saboda shi? kasan matsayin shi a cikin zuciya ta?

Magana nake ina kuka mai tsuma zuciya,baice komai ba saida yaga na tsaya ina huci kamar wacce tayi gudun ceton rai.

Gyarar murya yayi sannan yace,"kiyi hakuri na yanke hukunci batare da bincike ba kiyi hakuri,amma to meyasa dana zo miki da zancan shi kika fashi da kuka ko menene dalili?

Shiru nayi sannan nace,"zanfada maka wannan zancan ne saboda yarda danayi da amincin ku.

Gaskiya ina son Jameel fiye da komai arayuwa ta saidai kasani na haramtawa kaina Jameel har'abadan muddun afeeya tana raye.

Cike da ma'maki yace,"saboda mee?

Zama mukayi na bashi labarin haduwa ta da Jameel da yanayin halinda afeeya ta shiga adalilin shi da yadda nayi lokacin da nasan cewa duk kanmu mutum daya muke mattukar so,da yadda afeeya da iyayan ta.

Gaskiya bazai taba sabuwa ba mukaji ance daga bayan mu...

Hey hey friends barka da salla dafatan anyi sallah lafiya ALLAH ya maimaita mana love you all

💖🌲💖
💖🌲💖
💖🌲🌲💖
💖🌲💖
💖🌲🌲🌲💖

Continue Reading

You'll Also Like

525K 17K 24
Bl.OC ငါမင္းကိုမခ်စ္ဘူး ခ်စ္လာမွာလဲ မဟုတ္​ဘူး ဒါမဲ့ ငါမင္းကိုပိုင္ဆိုင္ခ်င္တယ္ ညီေစမင္း.. က်ေနာ္ ဦးေနကို အရမ္းခ်စ္တယ္ ဦးေနရဲ႕ ဥေပကၡာေတြတိုင္းကို...
231K 35.9K 31
Title-我不跟傻子談戀愛 (I Don't Date A Fool) Original Author-三道 Type-Web Novel 30 Chapters Available in Both Unicode & Zawgyi I don't own the Story. I trans...
514K 32.1K 42
#Unicode ရက်စက်လိုက်စမ်းပါ ဥပေက္ခာပြုလိုက်စမ်းပါ မုန်းလိုက်စမ်းပါ အဲ့လိုမာနခဲလေးကိုမှ စောက်ရမ်းချစ်မိနေတဲ့ ဒီလူကလဲ မ ရက်စက်လေ ပိုချစ်လေဆိုတာ တနေ့တခြာ...
158K 9.9K 47
ចន ជុងហ្គុក / គីម ថេយ៉ុង