KARSHAN WAHALA 2019

By jawabi

50.5K 3.6K 113

KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da... More

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
page 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 24
chapter 25
chapter 26
chapter 27
chapter 28
chapter 29
chapter 30
DAN TSOKACI
chapter 31
chapter 32
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
niman addu'a ku
Alhamdullah baiyanar Lubna
chapter

chapter 23

822 47 3
By jawabi

🌴KARSHAN WAHALA🌲

💖By

💖Safnah aliyu jawabi 💖

🌲Mrs ABDULLAH IN SHA ALLAH🌳
💖💖💖💖💖💖
🌲💖    🌲    💖🌲🌲
🌲     💖 💖  🌲  💖  💖🌲
🌲🌲💞💞💞💞💞💞🌲
🌲🌺🌺🌺🌲🌺🌺🌺🌲
  🌲                🌲
🌲

Bismillahi rahamanin Rahim

Idan zaki aure ni babu abinda bazan miki ba zan wadata ki zanyi miki sutura zanfifita ki akan kuwa, zan....

Dakatar dashi nayi da hannun ina jin yanda zuciyata take yimin kuna da suya, cikin kakkausar muryar wace ni kaina bansan ina da ita ba nace,"kaga malam bankasance daya daga cikin mutane masu butulci ba kuma bana fatan canzawa saboda mulki ko wata dukiya.

Kasani babu wata dukiya da zaka bani wanda zai rufemin ido yasa nakasa ganin tsantsar halalcin da mummy da afeeya sukayi min, sannan wayan cen da kake gani ALLAH yasan da zaman su,koda baka taimaka musu ba ALLAH zai kawo musu mafita KU....

Saukar mari naji akunci na wanda zaida naga farin taurare sun gifta ta idona bude idanuwa na nayi wanda zuwa yanzu suka rine.

Nunani yayi yace,"shashasha danma kin gode ance za'a aure ki shine kike fadawa mutane zancan banza to kisani nine nake da mallakin wannan gida da kike sheke ayar ki aciki harkike tunanin ke wata abace,ayanzu basai anjima ba zan'iya korar ki  daga gidan nan kuma babu mahalukin daya isa ya Hana.

Ni kam bana takama ko tutiya da gidan nan amma kasani aiki ne ya kawo ni bacin amana ba .

Bantsaya jin abinda zaice ba na shige cikin gida da gudu ina shiga na tarar da afeeya azaune ta harde kafa tana girgizawa, ko kallon ta bankuma yiba na hawaura wata daki,kifa kaina nayi na fashi da kuka azuciyata ina tunanin ranar da KARSHAN WAHALA ta zata zo.

Haka nayi ta kuka babu mai rarrashi na,daga karshi na bawa kaina hakuri natashi na gabatar da sallolin da ake bina.

Can falo kuwa mummy ce take tambayar afeeya inda nashiga bata ganni ba.

Shiru tayi maimakon bada amsa saita fashe da kuka duk kansu hankalin su bakaramar tashi yayi ba musamman daddy wanda duk atunanin shi na fadawa afeeya abinda ya guda na atsakanin mu.

Tambayar ta  suka shigayi saida ta gama kukan ta sanna tace,"wallahi mummy zata rabani da safnah ta, kuma wallahi idan babu ita acikin rayuwa ta  mutuwa zan ...

Daddy ne yayi saurin rufe mata baki yace,"kiji shashashar yarinya Dama kinsan tane ? ko tare aka haife ku?

Karna kuma jin wannan maganar kinji na fada miki mtssss yaja tsaki ya haura dakin Shi.

Ita kuwa mummy rarrashin ta tayi harta samu ta shawo kanta, ta bata labarin rukkaiya da yanda na shigo gida ina kuka,kara Bata hakuri tayi sannan tace,"inbanda yaranta irin nake afeeya,"kanmee zakice bazaki iya rayuwa babu safnah ba kokin manta wata rana zaki yi aure ki zauna gidan mijin ki?

Mummy ni kam rana daya zamuyi aure da sweet safnah ta kuma gida daya zamu zauna.

Rike baki mummy tayi tace," nikam naga ta kaina kenan miji daya zaku aura ke da  ita?

Eh duk lokacin da nasa mu  wanda zai aure ni,ce Mishi zanyi ya hada harda ita.

Tashi mummy tayi tace,"kinga rabani da wannan wawtar Taki shigewa daki tayi tabarta agun.....

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
🌳🌳🌳🌳🌳🌳

It's Safnah aliyu jawabi
Mrs ABDULLAH IN SHA ALLAH

Kaya masu tarin yawa aka jibga agidan koina kaduba tsaftsaf abinshi daga can nisa na jiyu dariya, tashi nayi cikin sauri na nufi dakin dan gane wa idona abinda yake faruwa,basi na hango kwance saman gadonta mai buhun kudi na saman kanta suna wasannin su na masoya.

Ana cikin Haka wayar mai buhun kudi tayi Kara alamar tana niman a gaji, yakai hannu zai dauka basi tayi saurin daukar wayar,turbune fuskar ta tayi sakamakon ganin sunan mace a fuskar wayar,cikin zafin nama ta ture shi daga jikin ta lokaci daya idon ta ya cika da kwalla tashi tayi ta nufi falo tana matsar hawayen dake kokarin zubowa.

Daga wayar yayi bai tsaya jin mee za'ace daga dayar bangaran ba yace,"wallahi sumaiya idan baki fita daga cikin rayuwa ta ba saina sa an batar dake.

Daga dayar bangarar naji anbushe da wata mahaukaciyar dariya wace saida nayi saurin ije alkalami na saidai gashi inason jin gulma dalilin kenan daya sa nayi saurin dauka naci gaba da rubutu lol 🤣🤣🤣.

Saida tayi mai isar ta sannan tace,"haba honey sai kace kaman ce da wacce kake wayya,to idan ma ka mance bara na tuna maka,nice sumaiya wacce akafi sani da sumey kafi kowa sani naci dubu wallahi alhaji dubu sai ceto,kuma da kake cewa zaka batar dani to bara na maka albishir,nasan cewa saboda wannan ku cakar  kake walakanta ni harkake ikiraran zaka batar dani.

To kasani kafin ka batar dani wallahi saina sa ancanza mata kamanni yanda ko kare bazai shinshina namar ta ba, tana kaiwa nan ta kashe wayar.

Sanin hali irin na sumeey yasa jikin mai buhun kudi yayi sanyi dan sarai yasan zata aikata cikin hanzari yatashi yabi bayan basi wace zuwa lokacin tayi kuka harta gode ALLAH.

Cikin hikima ya rinka rarrashin ta har yasamu tayi shiru sannan yace,"ina so ki natsu ki saurare ni,gaskiya bazan boye miki ba rayuwar ki tana cikin harsari.

Kallon shi take cike da ma'maki da razana afuskar ta tace,"ban fahimce ka ba mekake nufi?

Ki kwantar da hankalin ki, ki ji abinda zan fada miki,wato gaskiya kafin na hadu dake ina tare da wata yariya mai suna sumaiya,sumaiya ta kasance hatsabibiyar gaske zata eya yin komai akanki,bawai zan rabu dake bane ki sani ina matukar kaunar ki zandan yi nisa dake ne kawai domin samun kwanciyar hankalin ki San....

Dakatar dashi tayi da hannu tace,"kaga malam wai kana nufin saboda wata karuwa zaka gujeni saboda kana Jin tsoron ta?to bare kaji bana tsoron kuwace yar'bariki ni kaina hatsabibiyar kaina ne dakake gani saidai idan dama sokake ka koma gunta saika fadamin nasani.

"Murmushi yayi sannan ya jawo ta jikin shi to yana cewa,"wane mutum inji mutuwa babu wanda ya isa ya rabani dake ko da kuwa nine da kaina.

Itama rungume Shi tayi suka cigaba da sha'anin rayuwar su.

💮💮💮💮💮💮💮💮
💖💖💖💖
🖤🖤🖤🖤🖤🖤

Itah kuwa hajiya suna fita daga gida basu nufi koina ba sai gun boka makau,suna zuwa sukayi yanda suka saba sannan ya basu izinin shiga.

Zama sukayi suna fuskantar shi,shikuwa banda surutai irin nasu na shaharar run matsafa babu abinda yakeyi,saida ya gama sannan ya sauke jajayan idanowan sa akansu yace,"bana bukatar dogon bayani daga gare ku na riga da nasan duk abinda yake faruwa.

Ki gaggauta fadin abinda kike so ayi mata domin kuwa butulce miki tayi sannan tana da mummunar manufa akan ki,idan kuma kika  yi sake duk abinda ya biyo baya ki yi kuka da kanki.

Hajiya wanda tunda boka makau ya fara zaiyana bayanan sa ta sake baki tana kallon shi cikin sauri tace,"ALLAH gafarta malla...wani gawatancan tsawa taji wanda saida ta kusa sumewa,bayan lafawar tsawar taji muryar boka yana cewa,"waya fada miki akwai malam anan idan kika kuma ambatar sunan malam anan to kiyi kuka da kanki.

Cikin kidima suka fara bashi hakuri, sannan tace ya boka mai cikkaken iko duk abinda kaga ya dace ayi mata ayi mata kawai.

Shikenan ku ije kudin ku tafi.

Babu musu suka ije farar dubu dubu,suka fice.

💝💝💝💝💝💝💞💞💛💚🌲

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya,ayanzu shakuwa ce mai karfi tsakanina da rukkaiya wanda bakaramar kai ruwa rana akayi ba kafin afeeya ta amince muyi kawance da ita,ita kuwa nusaiba kullum muna tare amakaran ta yanzu kuwa kuwa dake makarantar yasan yanda shakuwa mai karfi ta shiga tsakanina da Jameel,wanda sam ni ba haka naso ba dan akullum kamar kara min haukar sonshi ake.

Wata Ranar asabar ranar da bazan taba mancewa da ita ba itace ranar da  afeeya da mummy suka tafi barkar wata yar'uwar mummy data haihu,sunye sunye na Bisu mutafi tare amma nace AA sutafi kawai saboda munyi magana da rukkaiya zata zo ta yimin kitso.

Afeeya taso ta tsaya amma mummy ta matsa saita je dan sam afeeya bata son zuw gun dangi.

Bayan fitar su nayi shigewa wata daki na cigaba da tsifar kaina ina yi ina raira wakar m Sharif mai taken majnun.

Kasancewar na tushe duk ka kunnuwa na da eye fee's yasa banji shigowar sa ba,saiji nayi anyi jifa da karamar mp dake hannu na juyowa nayi cikin sauri dan naga waye yamin wannan ta addancin.

Daddy nagani idon sa sun kada sunyi jajajir cikin sauri na mike tsaye ina ja da baya, sakamakon sake kusan ta kanshi da yake kara yi dani,haka na rinka jada baya yana bina harna dangana da bango cikin hikima na bude kofar toilet zan shiga, saida ina cikin rashin sa'a ya janyo ni na fada kan katifar mu bina yayi ya fada kaina.

Ya isa nasir yace cikin kakkausar murya juyawa duk kanmu mukayi muna kallon shi,duk jikin shi ya gama jikewa da gume idonsa sunyi jajajir jikin sa har rawa yake, mummyn sune tayi karfin halin cewa meke damun ka nasir?yarinya tana cikin bamu labari zaka tsayar da ita.

Mum c bana son ji bana son ji idan na cigaba daji zuciyata zata fashe.

To shikenan mum c tace,"kinga safnah jeki daki ki huta anjima kya cigaba mana da labarin,ke kuma suwaiba dauko masa ruwa yasha....

🌲💚Love you so much friends. It's mee safnah aliyu jawabi
J

awabi
(Copy)

🌲Mrs ABDULLAH IN SHA ALLAH 🌲🌴

Continue Reading

You'll Also Like

575K 1.1K 28
နာမည်ကြီး သဘောကျခဲ့သော စာအုပ်များကို ပြန်တင်ပေးထားချင်းသာဖြစ်ပါသည်
514K 32.1K 42
#Unicode ရက်စက်လိုက်စမ်းပါ ဥပေက္ခာပြုလိုက်စမ်းပါ မုန်းလိုက်စမ်းပါ အဲ့လိုမာနခဲလေးကိုမှ စောက်ရမ်းချစ်မိနေတဲ့ ဒီလူကလဲ မ ရက်စက်လေ ပိုချစ်လေဆိုတာ တနေ့တခြာ...
233K 36.1K 31
Title-我不跟傻子談戀愛 (I Don't Date A Fool) Original Author-三道 Type-Web Novel 30 Chapters Available in Both Unicode & Zawgyi I don't own the Story. I trans...
1.4M 3.8K 68
ထန်တဲ့အချ်ိန်ဖတ်ဖို့ စုထားတာတွေပါ ကိုယ်တိုင်ရေးသားခြင်းမဟုပါ crdပေးပါတယ်