KARSHAN WAHALA 2019

By jawabi

50.5K 3.6K 113

KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da... More

chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
page 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
chapter 24
chapter 25
chapter 26
chapter 27
chapter 28
chapter 29
chapter 30
DAN TSOKACI
chapter 31
chapter 32
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
niman addu'a ku
Alhamdullah baiyanar Lubna
chapter

chapter 1

5.3K 244 9
By jawabi

*KARSHAN WAHALA*

*WRITING*

*BY*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*

( *SAFNAH* )

*Assalamun alaikum waraha matul layi ta'ala wabara katuhum dafarko inah mai mika gadiya ta ga (ALLAH) mahalilcin kowa da komai daya bani ikon rubuto muku wannan labari domin, wa'azantar ,nishadantar, ilmantar,da ku* 👏👏👏

Page 1️⃣

,,,,Tafiya take cikin tashin hankali ko wai wayawa batayi,batama san indah take saka kafafunta ba, zuciyar ta kuwa cike take fal da tsoro da tunanin ina zataje,karar daya cika kunnuwar mutanan dake gurin shiya jawo hankalin su ga kallon abinda yake faruwa.

"cikin hanzari mutanan suke tsallakowa domin ganin abinda yake faruwa, kwance take cikin jini sakamakon shigowa titi datayi batare da dubawa ba, motar taso kaucewa bige ta amma inah saida ta daga ta sama sannan ta dire.

cikin hanzari mutanan suka taimaka aka sakata cikin mota,cikin hanzari yake tuka motar saka makon jini daya ga take zubar wa,Delight hospital dake barnawa yanufa da itah cikin gaggawa malaman asibiti sukayi hanyar emergency da itah,shikuwa sai safa da marwa yake tsakanin dakin da aka shigar da itah lokaci zuwa lokaci yake leka dakin yadawo ya zauna.

yana duba agogon hannun sa,bayan mintina ashirin da biyar,dr yafito cikin hanzari yatari gaban shi yana mai tambayar shi,dr ya jikin nata?

cikin murmushi likitan ya miko mishi hannu sukayi musabaha,sannan yayi mishi nuni da yabiyo shi office dinshi,cikin tsoro da fargaban abinda likitan zaifada mishi yace ,"ina dai fatan lafiya likita?

likitan yayi mishi nune da kujeran da ke fuskantar shi,likitan yafara dacewa "alhamdulillah jikin nata da sauki saidai gaskiya ta zubar da jini mai yawa, ana bukatar ayi mata karin jini,kafin ma likitan yakara sa magana yatashi tsaye yana cewa," likita aduba nawa ko zai yi mata.

Tashi dr yayi yace ,"to bani minti biyu yatashi yayi hanyar fita,ba'afi minti biyu ba likitan yadawo tare da wani mutum sanye da farar riga harguiwar kafa, daga gani shima ma'aikacin asibiti ne, sannan likitan yayi mishi nuni da mutumin yace," to bawan ALLAH ka bishi zaku tafi lab domin a auna jinin ka idan ALLAH ya taimaka yayi ɗaya danata sai adiba.

cikin hanzari yatashi suka nufi lab,bayan andiba jinin shi,yana zaune yana ardu'a ALLAH yasa jinin yayi dai dai da nashi,bayan mintina biyar saiga wannan likitan ya fito,yake sanar dashi cewa,"jinin yayi daidai,nantake yayi hamdala sannan suka shiga dakin daza'a dibi jinin,ba'afi mintuna talatin ba suka fito, ma'aikacin rike da ledar jini sannan ne ma'aikacin yayi mishi nuni da wata kujera dake gefin hagun shi yace,"malam ga kujera can ka zauna domin kasamu kadan huta,ina fata dai kasha madarar da malt din da nabaka?

girgiza mishi kai kawai yayi yanufi kujiran yadan jinginar da kanshi,yana mai tausayin halin da wannan baiwar ALLAH take ciki,karar wayar shice ta dawo dashi daga dogun tunani da yake ciki, ganin sunan mahaifiyar shi dayayi, shiyasa shi sauke wata nannauyar ajiyar zuciya,tare da daukar wayar,daga dayan bangare akace son wai ina kashigane tundazu muke jiranka shiru babu kai babu labarin ka,cikin son boye damuwar da ke damun shi yace, "mum c kiyi hakuri ganinan zuwa kinji uwata abin alfahari na.

daga daya bangare aka kuma cewa ,"to ga mudai muna jiran ka don har'sun karaso,"yace to mum c, ganin likitan dayayi ne yasashi katsi wayar,yamike jikin shi haryana rawa yace,likita ya'ake ciki?

likitan ya dubeshi yace," kamar yanda nafada maka dazu dama jinin ne matsalar kuma ansa,saika kwantar da hankalin ka,zaka iyah duba ta saidai, tana barci karka tasheta,baima tsaya Jin abinda likitan zaifada mishi ba,yanufi dakin da yanuna mishi,yana shiga yaganta akunce tana barci kamar dai yanda likitan yafada, ahankali yanufi inda take cikin,yadubi fuskar ta duk bandeji,nantake yaji tausayin ta yamamayi duk ilahirin jikin sa.

domin da gani bakaramar wahala tashaba,tunani biyu ne ya darsu acikin zuciyar shi, na farko kiran da mum c take mishi na biyu kuma,dawa zaibarta haryaje yadawo,yana cikin haka saiga likitan yaleko, yace,"zata bukaci abinci idan ta farfado dan haka kana iya tafiya gida kasamo mata abinci,ta haka yasamu yafita da alkawarin likitan zai dubata kafin yadawo.

*safnarku akullum*
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
*Please don't forget to  comment*....💮💮💮

Continue Reading

You'll Also Like

882K 9.5K 24
💢18+စာစဉ်ဖြစ်သည့်အတွက် မိမိဘာသာချင့်ချိန်စဉ်းစားပြီးမှသာဖတ်ကြပါရန်💢 Associate Name- 双性学生与生物老师 Author - [一只爪子] Not Mine,I'm just translated For fun...
575K 1.1K 28
နာမည်ကြီး သဘောကျခဲ့သော စာအုပ်များကို ပြန်တင်ပေးထားချင်းသာဖြစ်ပါသည်
42.5K 7.4K 22
ලෝකෙට කවුරු උනත් අශේල්ගෙ ලෝකෙදි එයා ආශු....ඒක අශේල් ආදරෙන් තියපු නම....හිතට අස්වැසිල්ලක් නිදහසක් අරන් ආපු ආශිර්වාදයක් විදිහට දකින හින්දා අශේල් එයාට ආ...
71K 4.9K 37
‹ប៉ាៗ..អូនចង់បានបងប្រុសម្នាក់នេះមកធ្វើជាម៉ាក់អូន...!› ‹វ៉ុនយូនេះជាប្រុសមិចនឹងធ្វើម៉ាក់កូនបាន?› ‹អេមានច្បាប់ឯណាដែលហាមមិនអោយមនុស្សប្រុសធ្វើជាម្តាយគេនោះ...