EPILOGUE

4.3K 439 226
                                    

"A soul mate's purpose is to shake you up, tear apart your ego a little bit, show you your obstacles and addictions, break your heart open so new light can get in, make you so desperate and out of control that you have to transform your life, then introduce you to your spiritual master"

Again, Love is magical, it makes you do things you would never have imagined you could do. True love is a lifetime pack of magic, it never ends, there's beauty in every little moment you share...!!!

♧♧♧♧♧♧♧♧

Seven Months later!!

It's been seven Months! Rayuwa ta cigaba da tafiya yadda ya kamata... 'Zaman lafiya' shine ya kasance Motto din gidan Muhammad Kabir Sodangi.

A lokacin da Ummi ta karbi kudaden da UNICEF suka aiko mata tare da wadanda First lady ta bata sossai ta ji dadi.. tabbas zata dade tana taimakon yara marassa galihu da su toh amma kuma komai daren dadewa wata rana zasu qare idan ba'a juya su.

One thing was for sure a lokacin, tana so ta fara profit making business domin kuwa tana buqatar cash inflow for smooth running of her Charity foundation in the near future. Bai kamata ta cigaba da depending solely akan MK ba idan sun qare nan da shekaru dayawa masu zuwa. He wasn't complaining amma kuma ai bai dace ta cigaba da karbar hard earned money dinshi tana juyewa a non-profit organization ba.

It wasn't difficult for her to decide wane irin business zata fara yi.. Tunda she was not privileged to go to school, she decided to build one.. Ko da ta nemi shawara a wurin mijinta da abokiyar zaman ta Maleeka, instantly suka bata green light. It was a welcoming idea to all members of the family- their parents.

Yes, Ummi tana da kudin da zata iya gina qatuwar makaranta wadda zata fi kowacce makaranta kyau a garin Abuja.. Zata iya hiring best teachers har daga turai.. Zata iya qawata makarantar in such a way that all the Rich kids of Abuja will surely want to attend and it will mean alot of cash inflow for her that she can use for smooth running of her NGO.

Da haka ne akayi putting komai into motion.. Legal and financial formalities were completed and cikin qanqanin lokaci BOOM... Al-IHSAN INTERNATIONAL SCHOOL came into existence.

Qatuwar makaranta! makarantar da ta fi kowacce makaranta girma a garin Abuja. Musamman aka dauko teachers turawa da larabawa.. an zuba duk wani abu na buqatar dalibai a makarantar.. everything is to the comfort of pupils and students of the school. Tsarin ginin makarantar kamar Zane. Mai karatu, makaranta dai ko turai sai haka. Dayawa mutanen da basu san asalin mai makarantar ba sun yi tunanin turawa ne masu ita.

AL-IHSAN INTERNATIONAL SCHOOL ta zama makarantar da kowanne yaro a Abuja yake son zuwa. Cikin qanqanin lokaci makarantar ta samu karbuwa. Tabbas zaka kashe kudi amma fa akwai result domin kuwa malamai ne aka samu standard and very competent.

Yanzu haka wata uku kenan da makarantar ta fara functioning. Tun daga kindergarten through nursery and primary har junior and senior secondary!

Daga yaran ta har yaran su Hafsah, Fatima, Jamila da na Bilkisu makarantar aka mayar da su.. and their tuition fee and all other expenses is free har su gama!!

♧♧♧♧♧♧♧

MUHAMMAD SODANGI RESIDENCE
MAITAMA

Zaune suke a falon Abba suna ta hira. Basu dade da suka gama lunch ba.

A yau dai Mamy ta gayyaci yaranta da iyalan su Lunch gidan ta.

it's something they do once in a while!

Abba da Mamy suna zaune a kan kujera three seater yayinda MK yake zaune a single seater.

Maleeka dai throw pillow ta jefa a qasa ta kwanta.

UMMI | ✔Where stories live. Discover now