FOURTY SIX

3.3K 367 112
                                    

Surely my Lord is withe me. He will guide me through | Surat Ash-Shu'ara (26:62)

♧♧♧♧♧♧♧♧♧

One month later!!

MALTEZA PRIVATE VILLA
SANTORINI- GREECE

A yau kwanan su uku da zuwa qasar Greece. Tun ranar da suka bar Nigeria Umrah suka je a qasar Saudia, watan su daya a can sannan suka zo qasar Greece.

Tsaye take a jikin railings na balcony din executive suite din da suka sauka wanda yake dauke da sea view mai kyan gaske.

Ummi dai tunda suka zo qasar kullum da safe sai ta tsaya a wurin tana kallon Sea din.. sossai view din yake birge ta.

Ta yi nisa a kallon Sea din da yadda tsuntsaye ke shawagi sannan ga wani iska mai dadin gaske da yake kadawa...

MK ne tsaye a jikin sliding door din da yake leading to the balcony yayinda ya sa mata idanuwa.. tunda ya farka daga bacci bai gan ta ba ya san tana wurin.

Ya kula she spends alot of time a wurin tunda suka zo.. da alama dai tana son wurin sossai.

Ahankali ya qaraso ta bayanta yayi hugging dinta ta baya yayinda ya kwantar da kanshi a bisa kafadar ta.. Gani nayi ta lumshe idanuwa sannan ta shafa fuskar shi tana murmushi tace "ina kwana"

Yana shaqan qamshinta yace "shine kika gudu kika barni ni daya ko?"

Tana murmushi tace "yi haquri sweetheart"

Gani nayi ya sa hannu ya juyo ta tana fuskantar shi yayinda ya qura mata idanuwa yana murmushi without saying anything!

Ummi dai ganin kallon yayi yawa ne ta sa hannu ta dan ja gemun shi tace "wannan kallon fa?"

"sonki nake yi baby"

Kashe mishi ido daya tayi tace "nima ina sonka sossai.. A kullum qara gode ma Allah nake yi da ya bani kai a matsayin miji na.. in dai ina raye bazan taba barin ka ba.. A rayuwar nan bazan taba bari damuwa ta zo kusa da kai ba. Addu'a na a kullum itace Allah ya bani ikon cika maka burin ka a duniyar nan.."

Sossai ya ji dadin kalaman ta... he is very much lucky to have her.. tabbas Ummi Soulmate dinshi ce.

Janyo qugun ta yayi ya hada ta da jikin shi sannan ya kai bakin shi saitin kunnen ta yace "Nagode sossai masoyiya ta.. Maganar cika mun buri na kuma mu je kawai mu qara gwada sa'ar mu.."

Zaro idanuwa tayi tace "yanzu sweetheart??"

Hararar ta yayi yace "what? kema fa na kula kin fi son na safen nan.. har wasu irin surutai kike yi mun na daban musamman idan..."

Da sauri ta sa hannu ta toshe bakin shi tace "na shiga uku.. don Allah ka bari.."

MK wanda ya kashe mata ido daya bai jira komai ba ya sungume ta suka koma ciki ya shimfide ta kan lafiyayyen gadon dakin.. Aikuwa nan da nan ta janyo shi ya fado jikinta yayinda suka fara sarrafa juna cike da shaukin soyayya..

Sai da suka gurji soyayya son ran su sannan suka sarara...

Suna maqale da juna a cikin Duvet yana ta jefa Mata kisses yayinda take ta lumshe idanuwa...

Cikin tsokana yace "Baby wai yaushe zaki daina yakushi na ne?? kin ga fa baya na duk tabo ne na yakushin da kike yi mun.."

Qirjin shi ta kai ma duka cikin shagwaba tace "don Allah ka bari mana.. dagaske idan kana tsokana ta zanyi fushi fa"

Da sauri yace "yi haquri.. MK zai shiga uku idan Ummin shi tayi fushi da shi. Na riga na saba da ke don haka ko kadan bana so kiyi nesa da ni.. idanuwa na sun saba da ganin ki, kunnuwa na sun saba da jin sautin muryar ki, na saba da kasancewa tare da ke a koda yaushe.. idan kika yi fushi da ni I swear zan shiga babba.."

UMMI | ✔Where stories live. Discover now