TWENTY NINE

3.7K 345 169
                                    

They are [varying] degrees in the sight of Allah and Allah is Seeing of whatever they do | Surah Al-Imran

♧♧♧♧♧♧♧♧♧

MADUGU ROCKVIEW HOTELS
JIMETA

Wuraren qarfe takwas da rabi na safe MK yana kwance a kan gado yana bacci.

Ummi ce ta fito daga bathroom sanye cikin hijabi.. da alama dai wanka tayi amma fa ta sanya kayanta tun a cikin bathroom din.

Zama tayi a kan kujerar Vanity mirror ta fara shafa mai. Hankalinta yayi nisa wurin duba turarukan da suke kan vanity table din da har bata san MK ya farka daga bacci ba..

Natsuwa yayi yana kallonta ta bude daya ta dan daga hijabinta ta fesa...

Sossai hakan ya bashi dariya amma ya matse.. Ya sani sarai ta qi cire hijabi ne saboda kar ya ga jikinta.

A hankali ya sauka daga kan gadon ya nufi wurinta.

Ummi tana fesa wani turaren ne ta gan shi tsaye a bayanta...

Zuciyarta ce ta buga yayinda ta zabura ta tashi tsaye. Da qyar ta ajiye kwalbar turaren a kan Vanity table din.

Ba tare da yayi mata magana ba ya kamo hannuwanta ya hada ya riqe gam sannan ya sa dayan hannun shi zai cire hijabin da ke jikinta.

Muryarta tana rawa tace "don Allah Hamma ka bari.."

Aikuwa bata qarasa magana ba ya cire Hijabin..

Gani nayi MK ya zaro idanuwa sannan ya dan matsa baya yana kallonta..

"Hasbunallahu wani'imal wakeel..."

Ummi dai tunda ya zare hijabin ta runtse idanuwan ta yayinda jikinta yake ta rawa.

Shi kuwa wata kyakyawar hourglass shaped lady (ko kuma ince girl), fara sol ya gani a gaban shi.. Gashinta da ya warware kuwa ya sauka bayan ta sossai saboda bala'in tsawo...

Is she this beautiful??? dama haka take???

Sanye take cikin wata doguwar riga wadda ta bi jikinta har qasa. Wannan rigar dai tana cikin rigunan da suka siya jiya... Rigar dai very simple amma kuma sossai take da kyau.. Babu tantama kuma jikin yarinyar ya qara ma rigar kyau.

MK dai kasa dauke idanuwan shi yayi daga kanta.. Gaba daya ta tafi da hankalin shi. Bai taba ganin kyakyawan abu a duniyar nan ba kamar yarinyar da take tsaye a gaban shi. Ummi is just seventeen amma kuma take da beautiful body kamar wannan?? shi kam ko da wasa bai taba kawowa a ranshi cewar yarinyar ta cika haka ba.

Ummi dai har yanzu idanuwanta a rufe yayinda duk ta bi ta takure. Ji take yi kamar tayi tsuntsuwa ta gudu daga dakin.

Bata ankara bane ta ji ya janyo ta jikinshi ya rungume ta very tight yayinda suke jin bugun zuciyar juna..

A wannan lokacin kuwa daga ita har shi sun shiga wani yanayi na daban... zuqatan su sun motsa sossai. Wani irin sanyi ne yake ratsa jikinsu musamman Ummi wadda hakan ya zama mata baqon al'amari.

A yadda babu hijabi a jikinta ji tayi kamar tsirara take.

Kwantar da kanshi yayi a kafadarta yayinda hannun shi ke cikin gashinta yana wasa da shi.. numfashi kawai yake ta saki.

Gaba daya Ummi ta kasa motsi, wasu abubuwa ne suke ta yawo a jikinta. Wannan shocking din da take ji a duk lokacin da ya taba ta kuwa ta ji shi babu iyaka... sai sakin numfashi takeyi itama.

Bakinshi ya kai saitin kunnen ta yace "Baby you are extremely beautiful.. kina da kyau sossai.."

Ummi dai bata ma san yana magana ba domin kuwa ta riga tayi nisa..

UMMI | ✔Where stories live. Discover now