FOURTEEN

3K 329 117
                                    

And verily the hereafter, will be better for thee. Than the present | Surah Al-Dhuha 93:4

♧♧♧♧♧♧♧

MK SODANGI RESIDENCE
ASOKORO ABUJA

Tsaye yake a gaban Vanity mirror na dakin shi wuraren qarfe tara na safe yayinda yake brushing gashin kanshi.

Wayarshi ce tayi ringing ya nufi inda take a kan gadon shi ya dauka.

Yana murmushi yayi answering

"Hello Mamyna ina kwana"

A dayan bangaren ne Mamy tace "lafiya lau, ya jikin naka??"

"Alhamdulillah.."

"Madallah... Abban ku yace kunyi waya jiya da daddare ko?"

"yes Ma"

"dazu mukayi waya da Maleeka..."

Zuciyar shi ce ta buga yayinda ya cigaba da sauraronta.

"......tace kunyi waya da ita wai kace tayi zamanta ta qarasa abinda takeyi"

Sossai MK ya cika da tsananin mamaki. The lady that has refused to listen to him at all shine take fadin haka.. me ke damun ta ne??

Gyaran murya yayi sannan yace "eh Mamy.. zan kira su Mummy in fadi musu don nasan they will be against it"

"hakan ma yayi daidai ai... toh yanzu me kake buqata a kawo maka??"

"nothing Mamy, Chefs suna dafa abinci ai. tunda kun hana ni zuwa office I will just eat, watch and sleep... i am definitely going to be bored kam amma ya zanyi da ku"

Mamy tana dariya tace "lafiyarka ake jiye maka MK.. kayi haquri ka ji??"

"it's okay Mamy.. thanks for being a sweetheart.. I love you so much. ki ce ma Chubby nace idan bata zo ta duba ni ba zan warware deal din mu"

Mamy tana dariya tace "aikuwa yanzun nan ta tafi school.. wai tana da test"

Yana murmushi yace "ayya.. Allah ya bata sa'a"

"ameen"

Bayan sunyi sallama ne yayi dialing lambar Maleeka. Har ta gama ringing bata amsa ba.

Gani nayi yayi typing message ya tura mata.

**************

MK ne ya fito daga sashen shi riqe da wayar shi a hannun shi.

Dinning room ya wuce straight inda aka jera breakfast.

Gani nayi ya bubbude yana duddubawa... as usual dai abinci ne masu rai da lafiya kala-kala.

"Coffee first" ya fada sannan ya juya ya nufi Kitchen.

Yana daf da shiga ne na ga ya tsaya cak yayinda ya natsu yana sauraron muryarta.

Ummi ce zaune a qasan Kicin din tana karatun Al-qur'ani mai girma.

Ummi dai bayan Chefs sun gama hada breakfast ne ta gyara ko ina shine ta zauna zaman jiran lokacin da MK zai tafi ofis don ta je ta gyara sashen shi as usual!

Tana zaune ne ta fara kawo haddan da ke kanta kamar dai yadda take yi a duk lokacin da bata yin komai.

"..Yaaa ayyuhal lazeena aamanoo laa yaskhar qawmun min qawmin..."

Da sauri ya qarasa shiga kicin din yayi gyaran murya.

Hakan kuwa ya razana ta yayinda ta miqe tsaye a firgice.

UMMI | ✔Where stories live. Discover now