THIRTY SIX

3.7K 405 157
                                    

And never say of anything, “Indeed, I will do that tomorrow,” Except [when adding], “If Allah wills” | Surah Al-Kahf 18:23

♧♧♧♧♧♧♧♧

MK-TECH SOFTWARE COMPANY

Zaune yake a kan kujerar ofis dinshi yayi relaxing bayan shi a kujerar.

Idanuwan shi a rufe suke yayinda yake tuno abinda ya faru tsakanin shi da Ummi da safen nan kafin ya fito daga gida.

Sossai hankalin shi yayi nisa a lokacin da yake yi mata massage.. her body felt to soft, so smooth as silk. kukan shagwaban da take yi mishi a wannan lokacin sossai ya birkita mishi qwalwa... Shin zai iya cika alqawarin da yayi ma kanshi na barin Ummi zuwa nan gaba kafin wata tarayya ta aure ta shiga tsakanin shi da ita??

🤔🤔

Fahad ne ya shigo ofis din riqe da laptop wanda har ya zauna MK bai kula da shi ba.

Gyaran muryar shi ce ta dawo da shi daga duniyar tunanin da ya shiga.

Ajiyar zuciya ya saki yace "abokina how far?"

Fahad wanda yake kallon shi cike da damuwa yace "kai zan tambaya how far... me ke faruwa ne?? ba dai Maleeka ba?? kasan fa sai da nace maka kar ka ajiye Ummi a gidan..."

MK ya zaro idanuwa yayinda yayi saurin daukar wayar shi..

Yana dialing lambar Ummi ne yace "I swear abokina na manta da cewar Maleeka tana gidan.."

Har wayar ta gama ringing kuwa bata yi picking ba. Hankalin shi a tashe na ga ya qara kira.. anan ma batayi picking ba.

Kallon Fahad yayi cike da damuwa yace "she didn't pick.."

"Do you think she can do something to her??"

MK wanda ya tuno abinda ya faru jiya da daddare yace "gaskiya I am not sure abokina.."

Qara dialing number din Ummi yayi.

Sai da wayar ta kusa gama ringing ne tayi answering.

Gani nayi MK yayi pause yayinda ya qura ma screen din shi idanuwa..

Daure take da towel fari, ta dunqule gashin kanta a tsakiya.

Tana murmushi tace "Hamma yi haquri kana ta kira bana kusa... ina wanka ne"

Shi dai gaba daya hankalin shi ya tafi a kallon Ummi da bai ji abinda tace ba.

Bata rai ta dan yi tare da fadin "Hamma kana ji na kuwa??"

Ajiyar zuciya ya saki sannan yace "ina jin ki Baby.. ya gida?? Cikin ki ya daina ciwo??"

"tun dazu ya daina"

"Thank God. uhm.. Adda fa??"

Ta gane yana so ya ji ko Maleeka tayi mata wani abu ne.

Murmushi tayi sannan tace "kar ka damu.. ni fa na ma daina jin tsoro.."

Zaro idanuwa yayi yace "dagaske? ya akayi haka??"

Fashewa tayi da dariya sannan tace "Hamma ka ga fa tsoron Allah shine, ba wai tsoron mutum ba..."

Fahad wanda yake zaune yana sauraronta kuwa sossai ta birge shi.

"that's like a good girl" MK ya fada looking impressed.

Murmushi tayi sannan tace "Hamma zaka dawo da wuri ko? don Allah kar kayi aiki da yawa"

"zan dawo da wuri Baby kuma in sha Allah bazan yi aiki dayawa ba... kin yi kyau sossai"

UMMI | ✔Where stories live. Discover now