TEN

2.9K 267 59
                                    

Indeed, Allah is my Lord and your Lord, so worship Him. That is the straight path | Surah Ali 'Imran 3:51

♧♧♧♧♧♧

MK-TECH SOFTWARE COMPANY

Zaune yake a kan executive chair dinshi yayinda yake wani aiki a macbook dinshi.

Fahad ne ya qwanqwaso qofar ya shigo.

Ganin yadda abokin nashi ya duqufa a gaban macbook din ne yace "hey na ga kamar you are busy... bari in je in dawo don dama na zo mu dan yi hira ne"

Da sauri MK yace "haba abokina.. qaraso don Allah. Nima na gaji..."

Ya dan dafa kanshi yayinda ya cigaba da fadin "...na ji kai na ma zai fara ciwo"

Fahad wanda ya zauna cike da tausayawa yace "ayyah sorry... ko a kawo maka magani ne??"

"No buddy... kai ma ka san bana saurin shan magani.. I prefer massage. it does the magic faster"

"toh abokina... massage kuma sai dai ka koma gida wurin Babe dinka. na tabbatar da ta fara yi maka zaka ji garau" Fahad ya fada yana murmushi.

MK yana murmushi yace "Aikuwa bata iya ba don wallahi the last time she gave me a massage kan nawa qara ciwo yayi"

Fahad ya fashe da dariya yace "a bakinka dai aka ji.."

MK wanda shima dariyar yake yi yace "yeah but I still and will forever love her"

"uhm na manta ban tambaye ka yarinyar nan ba.. is she still stuck in your head??"

MK wanda yayi relaxing a kujerar shi ne na ga ya rufe idanuwan shi sannan ya bude yace "i really dont know my friend... na dai gan ta sau daya bayan mun dawo kuma I felt thesame way I feel whenever I see her... I dont even understand wallahi..."

Ya shafa kanshi da hannuwan shi biyu sannan ya cigaba da fadin "...there is this funny thing.. haka kawai I kinda feel i understand her even without talking to her.... could you believe cewar I derive pleasure in just talking to her and listening to her voice???"

Yana kallon Fahad in a confused state yace "abokina am I even making sense??"

Fahad wanda yake kallon abokin shi cike da mamaki ne yayi murmushi sannan yace "ofcourse you are making alot of sense my friend. My question is simple... are you in love with her??"

"what??? haba Fahad... she is just a small girl..."

"small girl?? how old??"

Ya dan yi shiru kamar yana tunani sannan yace "maybe seventeen or eighteen??" ya qarasa maganar cikin tambaya.

Fahad dai fashewa yayi da dariya yace "and you call her a small girl??... haba MK you..."

"look abokina it's like you are misunderstanding me... I see this girl thesame way I see Hafsy-a sister. I love and will continue to love only one person a rayuwar nan... MALEEKA"

Da kyau Romeo..

"it's okay abokina.. I understand amma gaskiya ina son ganin yarinyar"

"ka je gidan Mummy zaka ganta"

ni kuwa nace tana nan a cikin gidan ka.. ah toh!!

Fahad yana dariya yace "rufa mun asiri.. Fatima ta ji labari ta bani red card"

MK wanda shima yake dariya yace "ita ma kenan mai sanyi.."

♧♧♧♧♧♧♧♧

●●●●●

UMMI | ✔Where stories live. Discover now