FOURTY NINE

3K 323 69
                                    

O ye who believe! Avoid suspicion as much (as possible): for suspicion in some cases is a sin: And spy not on each other behind their backs | Surah Al-Hujurat (49:12)

♧♧♧♧♧♧♧

One year later!!!

MK SODANGI RESIDENCE
ASOKORO

Zaune take a kan Ottoman din dakinta yayinda take ta kallon shi da yadda yake ta kallon yaran nashi wadanda basu dade da yin bacci ba.

As usual dai da taimakon Maleeka yaran suka yi bacci- Yaran sun saba sossai da Maleeka, Suna sonta sossai.. Da zarar Ummi ta shayar da su toh fa shikenan sun gama da ita.. Maleeka dai ita take relieving Ummi wurin rainon yaran. Komai ita take yi musu.. A kullum Ummi tana cikin yi ma Maleeka addu'a akan Allah ya bata nata itama.. Toh gashi kuma har yanzu shiru!

what is happening???

MK dai bai dade da dawowa daga ofis ba.. wani aiki ne ya riqe shi har qarfe tara na dare.

Yanzu haka wanka kawai yayi ya nufi sashen ta don ganin yaran nashi kamar kullum.

"...kuyi haquri yau Abbu bai dawo da wuri ba gashi har kunyi bacci baku gan shi ba..."

Addua yayi musu sannan yace "Allah ya kare mun ku"

Ummi wadda take kallon shi tana murmushi ce tace "Ameen Abbun mu"

Gani nayi ya sauka daga kan gadon yana murmushi ya koma gefenta ya zauna.

Qura ma juna idanuwa suka yi suna yi ma juna murmushi ba tare da sun ce komai ba..

Tabbas Ummi da MK are soulmates, they have a strong connection of minds, a mutual respect for eachother, an unconditional love and a total understanding of eachother... they have always been right there with eachother, side by side and they pray it continues to be like that till the end of time..

Ummi dai ganin kallon ba zai qare bane ta ja kumatun shi tace "hey.. what is it??"

"I love you"

"na sani ai"

Gashin gaban goshinta ya shafa sannan ya bi gefen fuskarta yana ta shafawa... Lumshe idanuwan tayi yayinda take jin dadin abinda yake yi mata.

"wai ni ban gane ba Baby.. na ga sai wani qara kyau kike yi.. kin gan ki kuwa??"

Murmushi tayi tace "Sweetheart wanne kyau bayan yaran ka duk sun tsotse ni nayi losing weight.."

Hannuwan shi a bisa wuyan ta down to her cleavage zuwa cikinta and finally bisa cinyarta wadda take bayyane a dalilin gajerar nightie din da ke jikinta...

"ke kyakyawa ce Ummi, A cikin ko wanne yanayi kina kyau- ko kina kuka, ko kina dariya, ko kina murmushi, ko kina fushi, ko kina yakushi na.."

"what???"

Kashe mata ido daya yayi yace "kin ma fi kyau a wannan lokacin Baby na.."

Duka ta kai mishi a kafada yayinda ta harare shi tace "hey... stop it"

Fashewa yayi da dariya yace "toh na daina tunda baki son jin gaskiya but sincerely speaking you are and will forever be perfect.. to me you are an epitome of beauty"

Ya matsa daf da ita zai yi mata kiss ne ta sa hannunta ta toshe bakin shi tare da fadin "ka manta yau Adda ce da kai???"

Zare hannunta yayi daga bakinshi yace "ban manta ba... Good night kiss nake so"

Peck tayi mishi a kumatu tace "good night.. I love you"

Kumatun ta ya ja tare da miqewa yace "thank you and I love you too"

UMMI | ✔Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum