PROLOGUE

7.8K 416 45
                                    

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

■■■■■■■■

SO wani shauki ne na zuci da ke ziyartar masoya guda biyu ba sai ya shawarce su ba...

SO tamkar glass yake wanda idan ka fasa shi baya kwasuwa... Ko da kayi maneji ne baya komawa daidai..

Haqiqa SO dafi ne, SO guba ne, SO masifa ne..

SO wata yana ce da kan makantar da idanuwan masoya wurin rashin ganin laifin juna

SO shine mafi girma da yake iya sarrafa zuciyar kowanne mutum...
SO wani haske ne da yake haskaka zuqatan masoya..

SO na gaskiya shine ginshiqin dorewar soyayya..
SO na gaskiya shine ka so mutum domin Allah, ba don wani dake tare da shi ba, ba don kudinsa ba, ba don kyan sa ba...

SO babu ruwansa da kudi,ilimi,kyau,mulki, cancanta ko nasaba..

SO don Allah shine SO na gaskiya..

***********

Kowane mai rai na bukatar Soyayyar gaskiya...
Saidai kash... mutane kadan ne ke sa'ar gamuwa da masoyan gaskiya...

Soyayyar gaskiya abu ce da tafi komai dadi da kuma faranta ma dan adam rai a lokacin da mutum ke cikin soyayya...

Dan kawai ka hadu da wani ko wata da kake qauna ba shine soyayyar gaskiya ba...
ko da wanda kake so ma yana jin irin yadda kake ji ba lallai son gaskiya ne ba...

♧♧♧♧♧♧♧

Muhammad Kabir Sodangi (MK) da Maleeka Aliyu Sodangi 'yan uwan juna ne (cousins) sannan masoyan juna wanda har hakan ta kai su ga aure...

Iyayen su da abokanen arziki suna kallon soyayyarsu a matsayin Soyayyar gaskiya...

shin haka ne???

**************

UMMI yarinya ce...
A girl with no identity...
She actually had nothing but she gave him everything!!

Wacece UMMI??

♧♧♧♧♧♧

Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa???

It's all about finding TRUE LOVE!!
Follow me as we unravel the mystery behind UMMI..

■■■■■■■■■■■

Hello my beautiful people... your Dee is back again with a brand new!!!

Sunan littafin UMMI..

Hoping to get as much support as possible..

VOTE💯
COMMENT💯
SHARE 💯
FOLLOW💯

God bless you as you do❤

⚠️PLAGIARISM NOT ALLOWED⚠️

One Love❤
Fadeelarh1

UMMI | ✔Where stories live. Discover now