SADAUKARWA

762 90 6
                                    

✍✍✍MACE MUTUM WRITTER's ASSOCIATION✍✍✍.. 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*SADAUKARWA*

          

Via wattpad: @maryamtalba

  *Maryam Talba (Mrs abdallah Adam)*

*Bismillahir rahamanir rahim*

   *Babi na goma Sha   tara*

Seda yasha yayi mankas ya zube agurin yanata gurnani har yayi barci.

Da safe da kyar ya tashi ya Yi sallar subahi Rana gatse gatse ta balaga Tana kallonsa, ko kunya bayaji, ya shirya cikin izzah ya fita gurin aiki.

Caraf udanuwansu suka hade guri guda, wani Abu yaji ya sauko tundaga kwanyarsa har kafafunsa, hallitar dayake gani tayi Masa sosai, Komi nata yaji, ga wayewa, kwalliyarta kawai abin kalloce balle ita kanta, ganin ta bace Masa ne ya sanyashi waige waige,  duban kurtunsa yayi Yana tambayarsa ko ya santa? Ya gyada Kai " yes sir, she is from the neighboring hood"

A tsare yace " I want to see her tonight"

Ya Dada gyada kansa Yana me sarawa yace " ok sir"

Har yagama aiki surarta ce take yawo a kwakwalwarsa wani tarin shaawarta yakeji abin kqmar fitina, da kyar ya iya Gama aikin ya dawo gida.

Kamar Wasa alakarsa da ita ta kullu,  zai iya cewa baintaba haduwa da  Dede sa ba irinta, da Azaransa kawai zasu goga itama azaran soyayyar gaskiya dayake Yi Mata zaisa su goga din kota fita ma, itama tun daga samunsa ta tsinci dami akala, sosai take tatsarsa, sosai ta iya bi dashi, sosai ta mallaki dukkaninsa, dama girman bariki ce itama, ta girma har ana so a tsofe a gida, Amma barikancinta yasa jikinta din ya boye tsufanta kwarai.

WACECE ITA?

MONIFA GBADOMASI

Yar asalin garin lagas ce musulman yarabawane da suka lakabawa kansu musuluncin Amma fa Basu da maraba da aljihun baya dn bazama ka gane su musulmai bane Babu wani Abu na musuluncin dasuke darajawa ko kambawa, bare kuma yyinsa, ko wani dabbakashi, haka de akeyin abin Gaya gaya Miya Miya. Monifa Tana da kyau Dede nata, Tana dauke da Kira irin ta Yan yarensu yarabawa kunsansu da ababen nunawa sa'a, gaba da bayansu cike yake taf! Idan namiji ya dubeta Dole ya sake dubanta, Idan kuwa Kai Mai kwadayin alfasha ne tofa Dole ka nemi hanyar kadaicewa da ita.

Kusan Monifa ta tashine idanunta a bude tunnbayan rasuwar mahaifiyata ta rasa me dorata bisa hanya, matsananciyar kaunar da mahaifinta kuwa yakeyi Mata yasanaya ta Dada gagarar kowa, tayi karatu har matakinna degree kan fanin kimiya da fasaha, inda ta watsar da makaranta ta Kama sharholiyar rayuwarta , daga bisani akayiwa mahaifinta canji suka dawo Nan mambila BARACKS inda har yayi ritaya yake zamansa, diyarsa ke Yi musu Komi dn pansho dinsa bazai ishesu da diyansa ba , shiyasa suka mayarta itace megidan sekuma abinda Tace.

A wanan karon munifa so ne nagaskiya takeyiwa Zaid Wanda Bata taba yin irinsa ba ada can soyayyar kudi takeyi Bata Allah da annabi ba, sai wanan karon ta kamu iya matuka kuma tanajin zata iya Komi Akan Zaid. Watsewarsu sukeyi Babu iyaka , hatta Shan VODKA tare sukeyi dn itama ta iya Sha, kila har fiye dashi, Monifa tazamo tamkar Mata gareshi...............

Wanan kenan!



Sannu a hankali take Renon cikinta cikin kwanciyar hakanli, soyayyar datake yiwa abin cikinta yqfi gaban kwstance setanaji Babu wani Abu daya saura Mata a duniya illah shi ko ita, kulawar su haj gareta na Kara Mata kwanciyar hankali, sede damuwarta daya Ina uncle dinta? Meyasaa ya yada ita? Meyasa yaki Bata damar nemansa ma tunda shi yaki nemanta, kaunarsa a ranta ta dabance, Tana kewansa Babu adadi, har kuka takeyi wata ran, wanan lokutan na jarabawarta Amma Baya nan?

SADAUKARWAWhere stories live. Discover now