00

6.6K 394 77
                                    

Assalamu Alaikum.
  Fatar na samu fan's dina lafiya. Yanzun ma ga ni dauke da wani labarin mai taken GOBE NA (My Tomorrow). ban sani ba ko labarin zai muku dadi, ba zallar soyayya ba ce, kalubalen ne na rayuwar aure da zawarci, fadi tashi na aure bayan aure da kuma aure kan aure. Kagaggen Labari ne da zai tabo wani bangare na rayuwa wata mata mai suna HALIMATU, kuma wani bangaren na rayuwarmu ta yau da kullum.

Fatar zan samu hadin kanku 😊
Best regards 🌹❤
Khadeeja Candy ce 👌

GOBE NA (My Future)Where stories live. Discover now