Addu'a Idan Aka Ji Haushin Karnuka da Daddare: Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: "Idan kuka ji haushin karnuka, da kukan jaki da daddare, to ku nemi tsarin Allah daga gare su, domin su suna ganin abin da ba kwa gani. أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ A'uzu billahi minash-shaytanir rajeem
![](https://img.wattpad.com/cover/281276132-288-k837573.jpg)
YOU ARE READING
HISNUL MUSLIM
General FictionLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...