Addu'ar Tsoron Shirka: اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ أَنْ أُشْرِكَ بِكَ وَأَنَا أَعْلَمْ، وَأَسْتَغْفِرُكَ لِمَا لاَ أَعْلَمُ. Allahumma innee a'oozu bika an oshrika bika wa-ana a'lam, wa-astaghfiruka lima la a'lam. Ya Allah! Ina neman tsari da Kai da na yi shirka da Kai alhali ina sani, kuma ina neman gafararka ga wanda ban sani ba.
YOU ARE READING
HISNUL MUSLIM
פרוזהLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...