ADDU'AR KIN SHU'UMCI 49

29 4 0
                                    

Addu'ar Kin shu'umci اَللَّهُمَّ لاَ طَيْرَ إِلاَّ طَيْرُكَ، وَلاَ خَيْرَ إِلاَّ خَيْرُكَ، وَلاَ إِلَهَ غَيْرُكَ. Allahumma la tayra illa tayruk, wala khayra illa khayruk, wala ilaha ghayruk. Ya Allah! Babu shu'umci sai abin da Ka halitta, kuma babu alheri sai alherinka, kuma babu abin bautawa da gaskiya ba Kai ba.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now