ADDU'AR SHIGA KASUWA 53

624 4 0
                                    

Addu'ar Shiga Kasuwa لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ ولَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ حَيٌّ لاَ يَمُوتُ، بِيَدِهِ الْخَيْرُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ. La ilaha illal-lah, wahdahu la shareeka lah, lahul-mulku walahul-hamd, yuhyee wayumeetu wahuwa hayyun la yamoot, biyadihil-khayru wahuwa 'ala kulli shayin kadeer. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai; babu abokin tarayya a gare Shi. Mulki nasa ne (Shi kadai), kuma yabo ma nasa ne (Shi kadai); yana tayarwa yana matarwa, kuma shi ne rayayye wanda ba ya mutuwa dukkan alheri a hannunsa yake, kuma Shi Mai iko ne a kan komai.

Addu'a Idan Abin Hawan Mutum Ya yi tuntube; بِسْمِ اللهِ، bismillah. Da Sunan Allah.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now