Kabbara Yayin Da aka zo daidai da rukunin Hajarul Aswad Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata agare shi, ya yi dawafin dakin Allah a kan rakumi; ko yaushe ya zo daidai da rukunin Hajarul Aswad sai ya yi nuni gare shi da wani abu da yake hannunsa, ya yi kabbara. اللهُ أَكْبرُ! Allahu akbar.
![](https://img.wattpad.com/cover/281276132-288-k837573.jpg)
YOU ARE READING
HISNUL MUSLIM
General FictionLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...