ADDU'AR GANIN JINJIRIN WATA 30

195 4 0
                                    

Addu'ar Ganin Jinjirin Wata اللهُ أَكْبَرْ، اَللَّهُمَّ أَهِلَّهُ عَلَيْنَا بِاْلأَمْنِ وَاْلإِيمَانِ، وَالسَّلاَمَةِ وَاْلإِسْلاَمِ، وَالتَّوْفِيقِ لِمَا تُحِبُّ وَتَرْضَى، رَبُّنَا وَرَبُّكَ اللهَ. Allahu akbar, allahumma ahillahu 'alayna bil-amni wal-eeman, wassalamati wal-islam, wattawfeeiqi lima tuhibbu watarda, rabbuna warabbukal-lah. Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya tsayuwarsa a gare mu ta zamo kwanciyar hankali ce da imani, da Aminci da Musulunci, da kuma gamonkatar da abin da Ka ke so, ya Ubangijinmu, kuma ka ke yarda da shi. Ubangijinmu da Ubangijinka (ya kai wannan jinjirin wata!) shi ne Allah.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now