ADDU'AR TASHI DAGA BARCI 2

353 15 0
                                    

(1)ADDU'AR TASHI DAGA BARCI/ WHEN WAKING UP FROM SLEEP / أذكار الإستيقاظ من النوم
"الحَمْدُ لله الذِي أَحْيَانَا بَعْدَ مَا أَمَاتَنَا وَإِلَيْهِ النُّشُور"
Alhamdu lillahil-lazee ahyana ba'ada ma amatana wa-ilayhin-nushoor.

‘All praise is for Allah who gave us life after having taken it from us and unto Him is the resurrection.’en it from us and unto Him is the resurrection.’
    Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya dauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi tashi yake.
(2) *The Prophet (saws) said : ‘Whoever awakes at night and then says:
     * Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; wanda ya farka da daddare ya ce;
لا إلهَ إلاّ اللّهُ وَحْـدَهُ لا شَـريكَ له، لهُ المُلـكُ ولهُ الحَمـد، وهوَ على كلّ شيءٍ قدير، سُـبْحانَ اللهِ، والحمْـدُ لله، ولا إلهَ إلاّ اللهُ واللهُ أكبَر، وَلا حَولَ وَلا قوّة إلاّ باللّهِ العليّ العظيم.

La ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, lahul-mulku walahul-hamd, wahuwa AAala kulli shay-in qadeer, subhanal-lah, walhamdu lillah, walailaha illal-lah wallahu akbar, wala hawla wala quwwata illa billahil-AAaliyyil AAatheem.

‘None has the right to be worshipped except Allah, alone without associate, to Him belongs sovereignty and praise and He is over all things wholly capable.How perfect Allah is, and all praise is for Allah, and none has the right to be worshipped except Allah, Allah is the greatest and there is no power nor might except with Allah, The Most High, The Supreme.and then supplicates:
"Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai, babu abokin tarayya a gare shi; mulki da yabo nasa ne, kuma Shi Mai iko ne bisa komai. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo ya tabbata ga Allah, babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah shi ne mafi girma, kuma babu dabara babu karfi sai da Allah, madaukaki mai girma, Ya Ubangijina! Ka gafarta mini".
Wanda ya fadi wannan za a gafarta masa, idan kuma ya yi addu'a za a amsa, idan kuma ya tashi ya yi alwala, ya yi sallah za a karbi sallarsa.
(3) "الحَمْدُ لله الذِي عَافَانِي في جَسَدِي ورَدَّ عَلَيَّ رُوحِي، وأَذِنَ لي بِذِكْرهِ"
*Alhamdu lillahil-lathee AAafanee fee jasadee waradda AAalayya roohee wa-athina lee bithikrih.
*All praise is for Allah who restored me my health and returned my soul and has allowed me to remember him.
*Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya bani lafiya a jikina, kuma ya ya dawo mini da raina, kuma ya bani izinin ambatonsa.

HISNUL MUSLIM Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang