ADDU'AR NEMAN BIYAN BASHI 15

950 8 0
                                    

Addu'ar Neman Biyan Bashi اللّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلالِكَ عَنْ حَرَامِكَ، وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكِ عَمَّنْ سِوَاكَ. Allahummak-finee bihalalika 'an haramik, wa-aghninee bifadlika 'amman siwak. Ya Allah! Ka wadatar da ni da abin da Ka halatta barin abin da Ka haramta, kuma Ka wadatar da ni da falalarka ga barin waninka. اللّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحُزْنِ، وَالعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ، وَضَلْعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ. Allahumma innee a'oothu bika minal-hammi walhuzn, wal'ajzi walkasal, walbukhl, waljubn, wadal'id-dayni waghalabatir-rijal. Ya Allah! Ina neman tsarinka daga kunci, da bakin ciki, da kasawa, da lalaci, da rowa, da tsoro, da nauyin bashi, da rinjayen mazaje.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now