ADDU'A IDAN AKA JI CARAR ZAKARA 64

51 4 0
                                    

Addu'a idan aka ji carar Zakara da kukan Jaki Daga Abu Huraira, Allah ya yarda da shi, ya ce Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce "Idan kuka ji carar zakara, to ku roki Allah daga falalarsa domin ya ga Mala'ika ne. Idan kuma kuka ji kukan jaki, to ku nemi tsarin Allah daga Shaidan, domin ya ga shaidan ne.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now