ABIN DA AKE FADA IDAN ZA'A YANKA DABBA 80

919 3 0
                                    

Abin da ake fada idan za a yanka dabba, ko za a soke ta. بِسْمِ اللهِ واللهُ أَكْبَرُ اللَّهُمَّ مِنْكَ ولَكَ اللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنِّي. Bismil-lah wallahu akbar, allahumma minka walak, allahumma taqabbal minnee. Da sunan Allah, kuma Allah ne Mafi Girma. Ya Allah! (wannan dabba) daga gare Ka take, kuma mallakarka ce. Ya Allah! Ka karba daga gare ni.

HISNUL MUSLIM Место, где живут истории. Откройте их для себя