ADDU'AR RANAR ARFA 72

123 4 0
                                    

Addu'ar Ranar Arfa: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: "Mafi alherin addu'a ita ce addu'ar ranar Arfa. Kuma mafi alherin abin da na na fada ni da Annabawa da suka gabace ni shi ne; لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ. La ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, lahul-mulku walahul-hamd, wahuwa 'ala kulli shayin qadeer. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai; babu abokin tarayya a gare shi. Mulki nasa ne (Shi kadai) yabo ma nasa ne (Shi kadai); kuma Shi mai iko ne a kan komai.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now