ADDU'A IDAN AKA GA WN WANDA WT MASIFA T FD MS 39

77 4 0
                                    

Addu'a idan aka ga wani wanda wata masifa ta fada masa: الْحَمْدُ للهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلاَكَ بِهِ، وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلاً. Alhamdu lillahil-lazee 'afanee mimmab-talaka bih, wafaddalanee 'ala katheerin mimman khalaqa tafdeela. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya amintar da ni daga abin da Ya jarrabce ka da shi (na masifa), kuma Ya fifita ni a kan da yawa daga cikin wadanda Ya halicce su fifitawa.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now