ZIKIRI IN AN ZAUNA A WANI MAJALISI 40

58 4 0
                                    

Zikiri in an zauna a wani Majalisi Ibn Umar ya ce; an kasance ana kirgawa ga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a majalisi guda kafin ya tashi, yana cewa sau dari. رَبِّ اغْفِرْ لِي، وَتُبْ عَلَيَّ، إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الغَفُورُ. Rabbigh-fir lee watub 'alay, innaka antat-tawwabul-ghafoor. Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, Ka yi tuba a gare ni. Lallai Kai ne Mai yawan karbar tuba, Mai yawan gafara.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now