ADDU'AR WANDA YA YI ATISHAWA 34

113 4 0
                                    

Addu'ar Wanda Ya yi Atishawa الْحَمْـدُ للهِ. Alhamdu lillah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Dan' uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce masa; يَرْحَمُكَ اللهُ. Yarhamukal-lah. Allah Ya ji kanka. Idan ya gaya masa haka, shi kuma ya ce masa: يَهْدِيكُمُ اللهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ. Yahdeekumul-lahu wayuslihu balakum. Allah ya shirye ku, Ya kyautata halinku.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now