ABIN DA ALLAH YK TSARE MUTUM DAGA DUJAL 43

38 4 0
                                    

Abin Da Allah Yake Tsara Mutum Daga Dujal Saboda Shi. Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahfi, za a kiyaye shi daga Dujal. Sannan kuma mutum ya rika neman tsari daga fitinar Dujal a karshen tahiyar karshe ta kowace sallah.

HISNUL MUSLIM Место, где живут истории. Откройте их для себя