ADDU'AR TFY MASALLACI HAR ZW DWW 5

119 6 0
                                    

Addu'ar tafiya Zuwa Masallaci.
اللّهُـمَّ اجْعَـلْ فِي قَلْبِـي نُورًا، وَفِي لِسَـانِي نُورًا، فِي سَمْعِي نُورًا، فِي بَصَرِي نُورًا، مِنْ خَلْفِي نُورًا، وَمِنْ أَمَامِـي نُورًا، وَ مِنْ خَلْفِي نُوراً، فِي نَفْسِي نُوراً، وَأَعْظِمْ لِي نُوراً، وَعَظِّمْ نُوراً، وَاجْعَلْ لِي نُوراً ، وَاجْعَلْنِي نُوراً، اَللُّهُمَّ أَعْطِنِي نُوراً، وَاجْعَلْ فِي عَصَبِي نُوراً، وَفِي لَحْمِي نُوراً، وَفِي دَمِي نُوراً ، وَفِي شَعْرِي نُوراً، وَفِي بَشَرِي نُوراً ". "اَللَّهُمَّ اجْعَلْ لِي نُوراً فِي قَبْرِي .. وَنُوراً فِي عِظَامِي، وَزِدْنِي نُوراً، وَزِدْنِي نُوراً، وَزِدْنِي نُوراً، وَهَبْ لِي نُوراً عَلَى نُوراً.
Allahumma j'al fi kalbi nuran, wa fi lisani nuran, wa fi sam'i nuran, wa fi basari nuran, wa min fawki nuran, wa min tahti nuran, wa 'an yamini nuran, wa 'an shimali nuran, wa min amami nuran, wa min khalfi nuran waj'al fi nafsi nuran, wa a'zim li nuran, wa 'azzim li nuran. Wa j'al li nuran, wa j'alni nuran. Allahumma a'tini nuran, wa j'al fi 'asabi nuran, wa fi lahmi nuran, wa fi dami nuran, wa fi sha'ri nuran, wa fi bashari nuran. (Allahumma j'al lin nuran fi kabri, wa nuran fi izami) (wa zidni nuran, wa zidni nuran, wa zidni nuran) (wa hab li nuran 'ala nur). Ya Allah ka sanya haske a cikin zuciyata, da haske a kan harshena, da haske a gabana, da haske a damana, da haske a haguna, da haske a gabana, da haske a bayana; Ka sanya haske a cikin raina, Ka girmama haske gare ni, ka girmama min haske, ka sanya haske gare ni, Ka sanya ni (na zama) haske, Ka sanya haske a cikin jijiyoyina, da haske a cikin namana, da haske a cikin gashina, da haske a cikin fatata, Ya Allah Ka sanya mini haske a cikin kabarina, da haske a cikin kasusuwana, ka kara mini haske, Ka kara mini haske, Ka kara mini haske, Ka ba ni haske a kan haske.

Addu'ar Shiga Masallaci. أَعوذُ باللهِ العَظيـم وَبِوَجْهِـهِ الكَرِيـم وَسُلْطـانِه القَديـم مِنَ الشّيْـطانِ الرَّجـيم،[ بِسْـمِ الله، وَالصَّلاةُ] [وَالسَّلامُ عَلى رَسولِ الله]، اللّهُـمَّ افْتَـحْ لي أَبْوابَ رَحْمَتـِك . A'uzu billahil-azeem wabiwajhihil-kareem wasultanihil-kadeem minash-shaytanir-rajeem, [bismil-lah, wassalatu] [wassalamu AAala rasoolil-lah] , allahumma iftah lee abwaba rahmatik. Ina neman tsarin Allah mai girma, da na fuskarsa mai alfarma, da na mulkinsa dadadde, daga shaidan tsinanne. Da sunan Allah, tisara da Aminci su tabbata ga Manzon Allah. Ya Allah! Ka bude mini kofofin rahamarKa.

Addu'ar Fita Daga Masallaci. بِسمِ الله وَالصّلاةُ وَالسّلامُ عَلى رَسولِ الله، اللّهُـمَّ إِنّـي أَسْأَلُكَ مِـنْ فَضْـلِك، اللّهُـمَّ اعصِمْنـي مِنَ الشَّيْـطانِ الرَّجـيم. Bismil-lah wassalatu wassalamu ala rasoolil-lah, allahumma innee as-aluka min fadlik, allahumma iAAsimnee minash-shayta nir-rajeem. Da sunan Allah tsira da Aminci su tabbata ga Manzon Allah. Ya Allah! Ina rokonka daga falalarka. Ya Allah! Ka kare ni daga shaidan tsinanne.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now