Addu'a Ga Wanda Yayi sabon Aure بارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ. Barakal-lahu lak, wabaraka 'alayk, wajama'a baynakuma fee khayr. Allah Ya sanya albarka a gareka, yayi maka albarka kum aya hada tsakaninku da alheri.
YOU ARE READING
HISNUL MUSLIM
General FictionLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...
ADDU'A GA WANDA YAYI SABON AURE 35