ABIN DA MUSULMI ZAI CE IDAN YA ZO YABON WANI MUSULMI 67

21 4 0
                                    

Abin Da Musulmi Zai ce Idan ya zo yabon wani Musulmi: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: "Idan har daya daga cikinku ba makawa sai ya yabi abokinsa, to ya ce; Ina zaton wane – Allah dai Shi ne makiyayinsa, Mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allah – ina zato shi kaza-da-kaza ne, idan dai ya san hakan game da shi.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now