ADDU'AR WANDA AL'AMARI Y TSANANTA A GARE SHI 17

73 7 0
                                    

Addu'ar Wanda Al'amari Ya Tsananta A Gare Shi اَللَّهُمَّ لاَ سَهْلَ إِلاَّ مَا جَعَلْتَهُ سَهْلاً وَأَنْتَ تَجْعَلُ الْحَزْنَ إِذَا شِئْتَ سَهْلاً. Allahumma la sahla illa ma ja'altahu sahlan, wa anta taj'alu-l-hzana idha shi'ta sahlan. Ya Allah! Babu wani abu mai sauki sai abin da Ka sanya shi ya zama mai sauki, kuma Kai kana sanya tsanani idan Ka so ya zama sauki.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now