ADDU'A YAYIN DA AKA GA TUMU 33

70 4 0
                                    

Addu'a Yayin Da Aka ga Tumu, اَللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِي ثَمَرِنَا، وَبَارِكْ لَنَا فِي مَدِينَتِنَا، وَبَارِكْ لَنَا فِي صَاعِنَا، وَبَارِكْ لَنَا فِي مُدِّنَا. Allahumma barik lana fee thamarina, wabarik lana fee madeenatina, wabarik lana fee sa'ina wabarik lana fee muddina. Ya Allah! Ka albarka ce mu a cikin kayan gonarmu, ka albarkan ce mu a garinmu, Ka alabarkance mu a kwanon awonmu, Ka albarkan ce mua mudun awonmu.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now