YADDA ANNABI, (ﷺ) KIRGA TASBIHINSA 84

34 4 0
                                    

Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa. Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now