ABIN DA MUSULMI ZAI CE IDAN AKA YABE SHI 68

24 4 0
                                    

Abin Da Musulmi Zai ce idan aka yabe Shi: اَللَّهُمَّ لاَ تُؤَاخِذْنِي بِمَا يَقُولُونَ، وَاغْفِرْ لِي مَا لاَ يَعْلَمُونَ (وَاجْعَلْنِي خَيْرًا مِمَّا يَظُنُّونَ) Allahumma la tu'akhizni bima yakuluna waghfir lee ma la ya'alamun, (waj alne khayran mimma yazunnun). Ya Allah! Kar Ka rike ni da abin da suke fada, Ka gafarta mini abin dab a su sani ba, Ka sanya ni fiye da yadda suke zato.

HISNUL MUSLIM Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang