ADDU'A GA WANDA Y CE MAKA 42

45 4 0
                                    

Addu'a ga Wanda Ya Ce Maka; Allah Ya Gafarta Maka وَلَكَ. Wa laka. Tare da kai.

Addu'a Ga Wanda Ya yi maka wani Alheri Idan wani ya maka alheri sai ka ce masa: جَزَاكَ اللهُ خَيْرًا. Jazakal lahu khayran Allah ya saka maka da alheri. … To hakika ka isa matuka wajen gode masa.

HISNUL MUSLIM Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang