MATAR DATTIJO page 34

1.4K 63 0
                                    

💋💋💋💋💋
*MATAR DATTIJO*
💋💋💋💋💋

*©jeeddah Tijjani*
          *Adam*
*(jeeddahtulkhair)*

*follow me on instagram @jeeddahtijjani*

*wannan shafin gaba daya sadaukarwa ne gare ku masoyana ina matukar godiya ga kaunar ku gare ni*
Maman gidado
Wasila Gwarzo
Aysha yola
Salma Nura
Binta muhammad
ummu shuraym
maman Abbulkhairi
Rafi,atu  gambo             Aisha Bukar
zainab Ashir
Hauwa Ado
Aunty Rukky
Zainab b Aminu
Sdy Saeed Sayyadat
Asma'u Yusuf Beji                Ameenatou Shu'aeb
.ummeen Al'ameen
Asma'u Abubakar Adam (NANA)
Ubaida Sulaiman ( Ubess )
Sayyadat67
ameena farouk
Hadiza oumara(guimbia)
Aisha Maradun (Excellency)
Jiddear Zaria
Binafat
sodangi
Hajia feedy
mamy  mukhtar
Aeeshat
Mmn Sadeeq
Dayyiba Abuzeid
Maman hanef
Maryam
Maimuna
Hadiza
Fateema Xahra
Umulkhairi Zakariyya
Fatahiyya Badawi(maman Umar)
Hafsat Usman Datti
Charifat Soule
Aichatou Halilou
Khadeejat Umar
Aisha Abubakar
Amina Dona
Maman Salma
Rahma Abdool
Momy Shaheed
Maman Abdul
Ameera
Teemah
Feenat
Ma'u (maman sha'aban)
*masoya kada a yi fushi kowa xai ji sunansa insha Allah*

34

Ganin yadda yake min naci ne yasa na taso don bude masa, cikin nutsuwa na leka kaina ta window na fara yi masa magana, kiran sunan shi nayi tare da kashe masa ido,  dattijona xan bude maka yanxu amma sai ka yi min wani alkawari, kuma ka tabbatar min da baxa ka saba min ba. da sauri ya karaso tare da cewa, nayi alkawarin xan cika miki alkawarin ki matukar xan iya.

gyara tsayuwa nayi tare sa sakar masa murmushi xaka iya ma ai abin ba mai wahala bane, cikin siririyar murya na cigaba da fada masa, kayi min alkawari idan ka shigo babu abinda xa kayi min saboda wallahi duk jikina ciwo yake har yanxu ban warkewa daga abin nan da kayi min ba, cikin marairacewa ya amsa min, nayi alkawarin baxan miki komai ba ai ina son farin cikin ki amaryar dattijo.

karasawa nayi na bude masa kofar, yana shigowa na bude masa hannu ya fada kirjina na rungume kayana, kissing din shi na shiga yi sannan na fara bashi hakuri a kan abinda matarsa tayi masa saboda ina so hankalinsa ya kwanta.

kayi hakuri dattijona kada kasa damuwar komai a ranka indai kana da ni baxa ka taba yin kuka ba, duk inda farin cikin ka yake xan nemo shi,domin ba nida wani aikin da ya wuce kulawa da kai.

cike da soyayya ya kara hada fuskata da tashi na gode sosai Niimatullah, na dade da sanin kece rayuwata kuma abar alfaharina, Allah ya taimake ni kin shigo rayuwata ne,don nayi dariya nasan duk wani bakin cikina xaki share min, murmushi nayi tare da matsa masa hannun shi insha Allah xan maka komai dattijona.

daga kanshi yayi sama tare da lumshe idanunsa tunani naga yana yi, fuskata cike da damuwa nake tambayarsa, tunanin me kake yi mijina dan Allah ka manta da komai ka saki jiki mu sha soyayyar mu.

dagowa yayi ya dube ni yunwa nake ji my Niimatullah tun safen nan da na fita daga dakin ki ban ci komai ba har yanxu da muke wannan maganar, girgixa kaina nayi cikin damuwa nace masa,yanxu kana nufin kace tun daxu baka ci abinci ba? gyada min kai yayi kwarai kuwa ke dai tashi ki hada min yar aljannata, da sauri na tashi na shiga kitchen na fara girkin kenan na ji shi rungume a bayana yana sakar min numfashin sa a kunnena, cikin marairacewa nace masa dattijona ka kyale ni nayi maka girkin kada ya kone.

rada yayi min baxan iya bari kiyi aiki ke kadai ba amaryata, taya ni yayi na fara
hada masa abinci mai rai da lafiya sannan na hada masa lemo mai dadi, a baki na bashi sai da ya ci ya koshi sannan na kyale shi, albarka ya rika saka min yana min fatan alkhairi.

Bayan ya kammala na kwashe kayan na kai kitchen, sannan na raka shi bandaki yayi wanka, ni kuma na fito na dakko masa kayan da nake son ya sanya, yana fitowa na shafe masa jikinsa da wani cream mai kamshi sannan na sanya masa kaya masu kyau parlour muka fito muka fara hira, a cikin hirar tamu yake bani labarin irin wulakancin da matarsa tayi masa ya kuma roke ni da kada nayi koyi da irin abubuwan da take yi masa.

cikin marairacewa ya sake mayar da kallon shi gare ni tare da cewa, Niimatullah kiyi min wani taimako amaryar dattijo, sunkuyar da kaina nayi tare da cewa wane taimako kake bukata daga gare ni babyna, hannunsa ya dora bisa wuyana sannan ya fara yi min magana cikin rada.

ki taimaki mijinki ki bashi kan ki, shi ne abinda nafi bukata daga gare ki, saboda ina cikin wani hali ki share min hawaye kiyi min sadaukarwar da yar uwarki baxa ta taba iya wa ba.

jikina naji ya fara karkarwa saboda ina tuna irin axaba da wahalar da nasha a hannunsa, cikin rawar murya na fara yi masa magana, dan Allah kayi hakuri dattijona wlh jikina ciwo yake.

rarrashina ya fara yi ki taimaki rayuwar mijinki wlh idan kika hana ni ban san irin halin da xan shiga ba, Kuka na fara yi ina rokonsa yayi min hakuri xuwa gobe, shi ma kukan yake yana fada min baxai iya jurewa ba sbd xai iya samun matsala.

Hakuri na bawa xuciyata na amince da shi yayi dukkan abinda yake so, bayan muna kammala ya dawo da ni ya kwantar da ni bisa gado, wani kallon soyayya yake bi na da shi duk inda na juya idanun shi a kaina, ni kuwa saboda kunya na saka kaina a cikin pillow bana son hada ido da shi saboda irin rashin ta idon da yake aikata min.

Tasowa yayi daga inda yake ya dawo kusa da ni, bude blanket din da na rufa da shi yayi, ya shigar da jikinsa ciki,  riko hannuna yayi ya shigar da tafin hannunsa cikin nawa, cike da soyayya ya fara min magana, my Niimatullah kin hadu baxan iya barin ki ba har abada, kina da baiwar da ni kadai ne xan gane hakan,dan Allah ki cigaba da rike ni amana wallahi ina sonki kuma a kullum na kasance tare da ke sai naji soyayyar ki ta kara ninkuwa a xuciyata fiye da da.

Dan Allah kada ki hukunta ni da hana ni jikin ki,duk girman laifin da nayi miki ki fada min ni kuma nayi alkawarin xan baki hakuri na kuma karbi kuskurena,  amma dan Allah kada ki taba kauracewa shimfidata domin baxan iya rayuwa babu soyayyar ki ba.
kaina a kasa na amsa masa da xan so ka dattijona.

sake rungume ni yayi ya cigaba romancing dina, kokarin kara kusantata yayi nayi masa magiya ya kyale ni saboda na gaji, ya hakura ne kawai ba don ransa ya so ba.

Bayan ya dawo cikin nutsuwarsa ya dube ni, my Niimatullah saboda faranta min ran da kika yi na baki dama gobe kije gidan innah ki gaida su, rappers din yan dari biyar ya xaro ya bani, idan kin je sai ki bawa su innah.

rungume shi nayi ina murna har da dan guntun hawaye na, na gode maka dattijona ka faranta min raina wlh, dole nima na rika faranta maka Allah yayi maka albarka yasa kafi haka, dago fuskata yayi kin cancanci fiye da haka daga gare ni amaryar dattijo fatana dai ki cigaba da faranta min.

kwanciya nayi a kirjinsa wani farin ciki da dadin abinda yayi min na ratsa xuciyata, a lokacin ma bamu kwanta ba sai da ya kara yi min wani aikin.

*follow me on wattpad @jeeddahtulkheer Tijj*

*jeeddahtulkhair😘*

MATAR DATTIJO CompleteWhere stories live. Discover now