LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.

labari akan zumuntarmu a yau,bisa ga talauci an wulaqanta ta zumunci saboda abunda baka da hurumin za'bar yadda zaka rayu,amma hasashen yana bada gazawa da kasawa ya jawo hakan,bakuma hurumin taimaka...