P 51&53

479 27 0
                                    


https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref

            𝕀ℕ𝕊𝕀𝔻𝔼 𝔸ℝ𝔼𝕎𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ𝕊©
     *(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭

            Story and writing
By
   Umar faruq*D*

        (Bismillahir rahamanir rahim)

*Dedicated to Atk Place Admins*

Page 51&52

.....Aliya yagani tana ta huci fuskar nan ta amugun had'e, dasauri yafara magana tare da shirin rik'ota yana cewa "lafiya dai beb...... Bangaje sa tai tahuce batare da ta tsaya saura ronsa ba.....
Dasauri yabi bayan ta yana fad'in "baby baby" amma ko juyowa batai ba bare yasa ran zata amsa masa.....

Direct tayi inda ake rawa domin taje tai masa rashin mutunci, sai dai tana zuwa tai turus sakamakon dubawa da tai batagan sa ba..... Cigaba da kurd'awa tai cikin mutane tana dube dube, sai dai har tagama kallan mutane bataga ko mai kama dashi ba.....
Dasauri tajuya tayi hanyar waje tana ta faman huci, duk wanda yaga yan da take yi sai yajuyo ya k'ara kallonta awurin......
Da gudu kb ya biyo bayan ta dan yaga abun da take shirin yi....

Tana futowa tafara dube dube amma bataga kome alamun saba anan ma, gudu gudu tafarayi har takai hurin inda mai gadi yake.....

Dasauri ya mik'e ganin tayo inda yake, tun kafin ta k'araso yayi inda take da gudu yana fad'in "me yafaru ne hajiya.....?"
'Dan Allah mlm nace bakaga wani saurayi yafuta ba yanxu.....?"

"To ai hajiya kinsan masu zuwa wurinnan yawa garesu, kuma kowanne yana futa alokacin da yaga dama ne, shiyasa baxan gane wanda kike nufi ba har dai ba fad'......
"Kadallacan dakata mlm ba dogon surutu na tambaye ka ba" ta fad'a tana buga masa harara.....!
Dasauri yace "kiyu hak'uri hajiya, ai ban gane wanda kike nufi bane shiyasa......"

Mtewwww!! taja tsaki tukun ta d'ora da cewar wani saurayi ne dogo bak'i amma ba can ba, yasa blue d'in wando tare da farar riga......."

Dasauri ya fara washe baki sabo da gano wanda take nufi dayay.... Har sauri yake wurin fara yimata bayani yana cewa "au hajiya ai sai kicemun mai shud'iyar mota ko......"
"To ai wannan bai dad'e da hucewa ba, ina ganin da kiyi masa waya sai ya........ "Dallacan rufemun baki mara amfanii kawai, ga abun da aka tam bayeka amma ka tsaya kanawa mutane surutan banza..." Tafada tana buga mai harara tare da dur k'ushewa ak'asa tana d'ora hannu aka sabo rashin mutumcin da tayi niyyar yimasa acikin jama'a amma yatafi......

Dasauri kb ya k'araso inda take han kalinsa tashe sabo da ganinta dayay ta zuba guiwoyi ak'asa hanunta dire asaman ka......
Yana zuwa wurin yay sauri ya d'ago ta yana fad'in "me yafaru ne beb......?"

Mik'ewa tai ta fad'a jikin sa tana fashewa da kuka........!

Subahannallah hajiya, ashe abun yakai haka ban sani ba, dama masu kud'i irin ku nakuka "cewar mai gadin yana kallon su tare da kama baki....."

Dasauri kb yajan yeta sabo da yadda yaga hankalin masu gadin wurin duk yafara dawowa garesu......
Sai da suka zo har bakin motar su tukun kb ya sake ta yana cewa "yihak'uri baby kimun bayanin abun da yafaru......"

"Wllh tallahi duk randa mukai ido hud'u dashi sai naci uwarsa, sai na hulak'an tasa fiye da yadda yamun, sai naci masa mutunci naga uban da ya tsaya mai......."

Wani irin murumushi ne yata wowa kb amma yayi sauri ya gumtse dan kar tagani, ba k'aramun dad'i yaji ba sabo da fahimta dayay fad'a sukai da guy d'in..... Samu yay yasai ta kansa daga dariyar da yake shirin yi tukun yace "wai ma me yafaru ne?, wani abun saurayin naki yay miki ne......?"
Harara tabuga mai tana fad'in "uban waye saurayin nawa, ai wllh duk randa nagan sa sai nakoya mai hankali....."
"Wai harni guy d'innan zai kira da karuwa sannan yahullo mun dubu goma tsabar ya rainani, ko ko anfad'a masa ni matsiya ciya ce irin shi, to in banda k'addara ma uban me zesa nakula bagi daje irinsa,d'an iska ma dashi karuwun banza kawai.........!"

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)Where stories live. Discover now