P 65&66

429 27 0
                                    


https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref

            𝕀ℕ𝕊𝕀𝔻𝔼 𝔸ℝ𝔼𝕎𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ𝕊©
     *(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭

            Story and writing
By
   Umar faruq*D*

       (Bismillahir rahamanir rahim)

*Dedicated to Atk Palace Admins*

Page 65&66

   .... Sai da sukayi nisa sosai suna tafiya bawan da yace da wani k'ala sannan Aliyu ya katse shirun nasu da "fad'in wai ya naga kinyi abun da bamuyi dake zakiyi ba? naga gaba d'aya wani sabon salo kikai wanda nakasa gane mehakan ke nufi......"

Murmushi tai tukun tace "haka ne, na canxa salo ne badan komai ba sai dan wani tinani da nai kuma alhmdllh naga nasarar hakan, sannan kuma ko yanzu ya shigo hannu kamar yadda muke buk'a ta....."

To Allah ya bamu sa'a, "cewar sameer" tukun ya mik'a mata jakar ta yana mai cewa "d'an ban wayar nan zanyi kira....."

"Ok", tafad'a tana mik'a masa wayar, tukun tace "nima da so samu ne ina buk'atar babbar waya gaskiya, sabo da bana son murink'a waya dashi sai dai chart, sabo da kar umma ta fahimta tunda d'aki d'aya muke......"

Ohk ba matsala, bari muje sai nayiwa sameer bayani, "cewa Aliyu" adai dai lokacin da ya tsayar da motar sa abakin get d'in gidan, kiran sameer yay awaya yana mai cewa "mlm kazo ka bud'e mun get na dawo..."

Kar Allah yasa ka sauka ka bud'e, "cewar sameer" daga can b'arin tukun ya d'ora da fad'in "idan baka da hannu ai sai kui ta zama anan ko kuma ku koma....."

"Aa dai yaro kabini ahankali wllh, idan kuma ba haka ba yanxu nasa gimbiyar ka tasau ka ta bud'e mun ita, "cewar Aliyu" k'asa k'asa batare da sakeena taji ba yana dariya..... Mtswww! sameer yaja tsaki daga can b'arin yana datse kiran......

Dariya Aliyu ya kwashe da ita yana aje wayar gefe tukun ya bud'e motar ya futa yaje ya bud'e get sannan ya dawo ya shigar da ita,  atare suka fuce daga ciki suna masu kama hanyar da zata sadasu da cikin gidan....





Jiki ba k'wari Aliya tak'arasa gida, amma daga shigar ta sai ta tadda mai musu sharar falo zaune kan kujera ta tasa tv gaba tana kallon ta hankali kwance.....!
Afusace kuwa ta k'arasa shiga ciki, sai da har tazo dab da matar tukun ta lura da dawowar Aliya, ai kuwa da sauri tamik'e tana kame kame tare da fad'in "san...nu daa..zuwa haji.....!" "Yi mun shiru bak'ar muna fuka annamimiya, dama abun da kukeyi kenan idan kunga vana nan ko.....!?"

Aa hajiya kiyi hak'uri akasi aka sam, "cewar mai aikin" tana sinne kai k'asa......

"Wllh sa'ar ki d'aya bana jin dad'i amma dayau sai nako yama miki hankali wawiya, kuma daga yau wannan yazama na k'arshe da zan k'ara ganin kin d'ora k'aza min jikin ki akan kujerar nan, ke bama kujera ka d'ai ba ko falon nan nak'ara ganin wata acikin ku har dai ba aiki take ba wllh sai nakore ta daga gidan nan....!"

"Tuba nake hajiya bazan k'ara ba in Allah yayad....." "Dallacn rufemun baki ki b'ace mun daga wuri tun kafin ki tun zura ni naji miki ciwo yanxu.....!"

Sum sum matar taje ta d'auke bocket d'in da ta aje wanda yake d'auke da moper acikin sa tai gaba, yayin da ita kuma Aliya ta buga tsaki tana yin hanyar d'akin ta......

Shigar ta baifi da 10muntes ba kb ya shigo, alokacin tana zaune kan bed tana daddana wayar ta.......

D'ago kai tai takallesa yayin da shikuma ya tawo yazo ya zauna kusa da ita yana mai rungu mota jikin sa tare da fad'in "har sun tafi ne beb....?"

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)Where stories live. Discover now