P 57&58

398 19 0
                                    


https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref

            𝕀ℕ𝕊𝕀𝔻𝔼 𝔸ℝ𝔼𝕎𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ𝕊©
     *(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭

             Story and writing
By
   Umar faruq*D*

         (Bimillahir rahamanir rahim)

*Didicatet to Atk Palace Amins*

Page 57&58

........ Tun dare sakeena tasamu umma da zan cen cewa gobe zata shiga makaran ta dan haka da sassafe zata shirya idan Allah ya kaimu, sabo da lecture d'in k'arfe 8 gare ta....

Da tom umma ta amsa tana cewa Allah ya bada sa'a, tukun ta d'ora da cewar "kin yiwa yayyin naki bayani kuwa da suka zo....?"

"Aa" sakeena tace tana saukar da kai k'asa....
Kaji mashir maciyar yarin ya cewar "umma", tukun ta d'ora da cewa "ai dole ne afad'a musu su sani ko...?"
"Amma bara na kira su inyaso sai amusu bayani....."

Ita dai sakeena shiru tai bata ce komai ba, yayin da umma kuma ta janyo wayar ta tana dannawa aliyu kira.....
Tana fara shiga ya kashe sannan ya kira....
Sallama umma tafara yimai tukun daga can b'arin Aliyu yace "Allah dai yasa lafiya naga kiran ummata bayan ban dad'e da barin wurin ta ba....?"
"Lafiya k'alau mazan fama na...." Umma ta fad'a tana d'orawa da cewar "dama wai 'yar nan ce gobe zata shiga makaran ta, shine nake tambayar ta kud'in kun sani tace mun aa, hakanne yasa na kira ku dan kusa ni kuma....."

To umma ai ba komai, Allah ya kaimu goben, in yaso sai kiba ta ko d'ari biyar ce idan an tashi in munga muna da lokaci maje mud'akko ta...."

"To Allah yayi albarka, sai da safen agaida mun da d'ana....."
Zaiji ya fad'a tukun suka dire wayar gaba d'aya.......

Kamar yadda suka tattauna hakan ce ta kasan ce, washe gari ko da suka tashi sallahr asuba basu koma ba, sakeena ta fara share sharen gida umma kuma ta d'ora mata ruwan wanka tare da girki.....

Misalin 7:30 ta gama duka shirin ta umma tana ta tayi sauri kar ta makara....
Mik'ewa tai tana yiwa umma sallama tare da cewar sai ta dawo....
Da addu'a umma ta rakata har k'ofar gida tukun ta juyo ciki.....

Tana futa taje titi tatari mai adai adai ta tafad'a masa inda zai kaita.....

Zaune suke afalo gama break fast d'in su kenan suna hira sukaji sallamar ta.....
Amsa mata sukai tukun ta danno kan ta cikin falon tana neman huri ta zauna kujerar da take nesa da su.....

Tunda ta shigo ya shagala da kallon ta tsabar wani kyau da yaga yarin yar kamar ta k'ara.....
Gaishe su tayi amma sai dai Aliyu ne kawai ya amsa ban da sameer...
Hakanne yasa aliyu juyowa inda sameer yake dan ya tab'o sa sabo da shi duk atinanin sa ko beji bane...
Amma kuma daga juyowar sa sai yaga sameer ya k'ura wa guri d'aya ido yana kallo batare da yasau ke kai k'asa ba....
Bin ida yake kallo da kallo yay dan yaga abun da yake gani wanda har ya d'auke masa hankali haka....
Amma sai yaga ba ko ina bane face kujerar da sakeena take zaune kai, kanta dur k'ushe tana wasa da yatsun hannunta....
Wani irin murmushi Aliyu yay, tukun ya matsa kusa da inda sameer yake ya kai kunnen sa yana ce masa "malam wai me kake kallo ne har anama magana baka ji.....?"
Firgigit ya dawo daga duniyar tinanin da ya hulla yana d'auke kai daga kanta, tukun yace "matsala ta dakai kai banza ne wllh...."
Dariya Aliyu ya kwashe da ita yayin da shikuma sameer ya waske kamar bai san abun da ya kewa ba, yana cewa sakeena "ykk ya umma....."

D'ago kanta tai sabo da jin muryar sa da tayi ta kalle sa, amma sai ta maida kanta k'asa da sauri tana fad'in lafiya k'alau, aranta tana cewa sai yanzu yayi niyyar magana kenan, to ko dan yagan sa yana da kyau ne shiyasa ba yason maga......
Maga nar Aliyu ce ta katse mata tuna nin da take ta d'ago kai tana kallon sa.....
"Kamar yadda mukai anan akan zamu nemo bayanin alhaji badamasi, to alhmdllh munyi komai mun gama, saura kuma tatauna ta inda zamu b'ullowa matsalar....."

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin