P 21&22

472 33 0
                                    

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭

           Story and writing
By
  Umar faruq*D*

     
      (Bismillahir rahamanir rahim)

*Dedicated to Atk Palace Admins*

      WhtasApp numbr
08038135929

Page 21&22

..... Dasauri alhaji badamasi yabud'e mota yafito sakamakon ganin su mugu da yayi suna gudu, "mai yafaru ne na ganku haka,? lpy dai ko?" ya watsowa su oga tan baya...

Rasa yadda zasuce masa sukayi gaba d'aya, sai mugune yayi k'arfin halin cewar "akawai matsala fah.. "

"Matsala kamar me kuma...?"
"Yarin yar nan fah tab'alle, eh ma'ana tagudu kenan....!"

Kamar saukar aradu aka haka ya kejin saukar muryar mugu akunnen sa....

"Me kakeso kacemin ne?, karfah ku raina mun hankali..."

Oga ne yace masa "bahaka bane ba boss, akwai magana mudai k’arasa ciki tukun.."

Tsabar tashin hankali kasa cewa komai alhaji badamasi yay, saima futowa yay daga cikin motar yayi gaba ak'afa zuwa gidan...!

Garo ne yakoma cikin motar yatuk'ota sukayi hanyar gidan....




Gudu kawai yake akan titi, hankalin sa yayi bala'in tashi, domin shi tsoron sa d'aya kawai kar ace dashi ta mutu...!

Misalin k'arfe 6:30pm tayi masa adai dai harabar hospital d'in kusa dasu...

Dasauri yafuto daga cikin motar yana mai kiran nuse hankalin sa amugun tashe...!

Dagudu suka k'araso zuwa inda take da gadon d'aukar marasa lafiya aka sata aciki...,
Binsu shidai kawai yake abaya kamar wani jela, ba abun da yake sai dai addu'a.
Dole idan kaga yana yin da yeka katau saya masa....

Shigewa akai da ita emergency!, yana shirin shiga shima wani daga cikin loikitocin yahana sa..., "kayi hak'uri yallab'ai insha Allahu zata tashi bawani matsala..."






Koda suka koma ciki sun tadda waske ne kamar yadda suka barsa yanata uban ihu har dasu tsalle tsabar yadda yakejin duka fuskar sa kamar tafuta...!

Shiga sukai suka hucesa batare da wani yakula da halin dayake ciki ba
Alhaji badamasi ne yakallo oga yana mai jiran k'arin bayani...!

Shiru oga yamai batare dayace komai ba sai hurin waske daya nufa yace masa "dalla wawa tsaya kamana bayani, kacika mutane da ihun banza..."

"Malm dakata, kar kuraina mun hankali man, taya ina tan bayar ka kai kuma kana tan bayar wani, kamin banza kamar baka jini ba..."

"Eh, dama mun d'an shiga garine, shine muka bar wannan yaron ahurinta, to lokacin da muka dawo kuma muntadda sa ne kamar yadda kagan sa yanzu, mun tambaye sa ya mana shiru, eh sai da kuma muka lek'a d'akin ita yarin yar, eh tukun eh sai mukaga wai ashema tafece..."

"To kuma munyi k'ok'arin binta muka mota, eh to muna zuwa wai sai muka tadda har wani yaro yashillata cikin mota...." Oga ne ke bayani yana wani cicijewa tare da irin maganar su ta'yan daba....

Tasss, tasss kakejin k'arar mari alhaji badamasi ya d'auke sa da shi..!
"Taya hakan zata faru, taya zaku cemun tagudu, taya zakuce ba kwanan, kar fah kuraina mun hankali ni ba sa'anku bane, aikin banza aikin hofi, banza ye lusara ye kawai, to wllh k'arya kuke baku isa ba, duk gidan uban da tashi ga dolene ma kubita kuka momun ita, dole kukawo mun koda gawar tane....!"

Kafin ya k'arasa abun da yayi niyyar fad'e kakejin wasu irin k'ara natashi wadda har sai da alhaji badamasi ya huntsula tukun yadawo!... Oga ne yad'au kesa dawasu lafiyayyun mari wanda har sai da yasa alhaji badamai huntsulawa tukun yafad'i k'asa kwance...!







 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)Where stories live. Discover now