P 69&70

418 25 0
                                    


https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref

            𝕀ℕ𝕊𝕀𝔻𝔼 𝔸ℝ𝔼𝕎𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ𝕊©
     *(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭

              Story and writing
By
   Umar faruq*D*

          (Bismillahir rahamanir rahim)

*Dedicated to Atk Palace Admins*

Page 69&70

Har ya b'alle murfin motar sai kuma ya dakata sakamakon wani tinanin da yazo masa. Samun kansa yay da dannar zuciyar sa yana mai fad'in "dole in koyi danne fushi da hak'uri, domin ko fushi ba inda zai kaini har dai inason cimma nasara akan abunnan."
Komawa yay ya dai dai ta zaman sa akan kujera yayin da ita kuma Aliya ke tsaye tana jiran futowar sa sabo da tamai rashin mutunci!

Key yayiwa motar tukun ya take ta yana mai juya stiyarin yayo inda Aliya take tsaye!

Dagudu Aliya taja baya dan ta kauce har tana k'wallara uwar k'ara tukun tafad'i akasa timm! Yayin da shikuma sameer ya bud'e ta da k'asa yana mai tafiyar sa yabar ta awurin!

Wata kalar mahaukaciyar dariya kb ya kwashe da ita yana mai tafa hannu tare da buga tsalle, yana fad'in "yau naga k'aryar mara kunya."

Amugun hassale Aliya ta mik'e jikin ta duk yayi butu butu da k'asa har fusakar ta tayo inda kb yake tana d'an gyashi, sabo da buguwa da tai wurin gudun kaucewa sameer!

Tana xuwa inda kb yake ta tsaya tana mai fad'in "uban wa kake wa dariya kai kuma?"
Gumtse baki yay yana kallon fuskar ta da ta koma kamar dodo da k'asa, tukun yace "ni na isa nayi miki dariya baby, kawai dai gani nai kamar kinji fad'uwar shiyasa na tausaya miki."

Kukan da yaji ta fashe dashi ne yasa sa yin shiru yana fad'in "subahanallah baby har abun yakai haka, yi hak'uri ni wllh bake nakewa dariya ba, ya fad'a yana k'ara sawa inda take ya bud'e motar tukun yazira ta daga ciki, sannan ya dawo ya shige mazaunin driver yana mai mata keey yaja tare da cigaba da rarrashin ta.

Banza Aliya tamai tana kuka ta tare da takai cin yadda wannan guy d'in ya hulak'an tata, tayi da tasani zuwa inda yake tafi d'ari tun daga lokacin da ta fad'i harzu yanxu, tunda take aduniya ba'a tab'a samun mutumin da yaci mata mutunci irin sameer ba, samun kanta tai da jin haushin kanta na zagin sa da tayi.

Haka sukai ta tafiya tana kuka amota kb na rarrashin ta har sukaje gida.

Suna zuwa bakin get kb ya danna hon get man ya bud'e masa tukun ya danna hancin motar ciki suka shige.

Tunda suka shigo 'yan aikin gidan maza kebin motar su da kallo har suka k'arasa parkin space.
D'aga kai Aliya tai takalli compound d'in gidan tare da mutane da ke cikin sa, ganin da tai duk masu aikin suna nan ne yasa ta cewa kb yaja motar yakai ta har dai dai bakin k'ofar shiga tukun sai ya mai da ta.

Batare da ya tambayi ba'asi ba yayi yanda tace sabo da yasan dalilin ta na fad'in hakan.
Sai da yakai ta dab da k'ofa tukun ya tsaya ita kuma ta bud'e tana mai waige waige tukun ta zira k'afar ta waje tana zurawa da gudu tayi cikin gida sabo da karsu ganta.

Wata mahaukaciyar dariya kb ya kwashe da ita har yana rik'e ciki, sai da yay mai isar sa tukun yace "k'aramar 'yai iska kawai", sannan yaja motar yamai data wurin da suke tukun ya futa shima yay cikin gidan.








Babban hotel mai mugun tsada jabir ya zarce da abokiyar iskan cin nasa.
D'aki mafi tsada ya kama musu tukun suka shige shida ita farin ciki fal ransa sabo da sanin da yay yau zai kwana yana jin dad'i.

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon