KO BAZAN AURESHI...

By xinnee_smart1

80.9K 6.5K 492

Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................ More

Page 1
Page2
Page 3
Page 4
Page 5
Page 6
Page 7
Page 8
Page 9
Ban Ha'kuri.. 🙏
Page 11
Page 12
13
Page 14
Page 15
Page16
Page17
Page18
Page 19
Page20
Page 21
Page 22
Page23
Page 24
Page25
Page 26
page27
page28
Page29
Page30
Page31
Page 32
Page 33
Page 34
Page 35
Page 36
Page 37
Page 38
Page 39
Page40
Page 41
Page 42
Last Page

Page 10

2.1K 180 4
By xinnee_smart1

*KO BAZAN AURESHI BA...*
         _(hattara Yan mata)_

           *XINNEE SMART*
   _whatpadd @xinnee_smart1_

*Please vote comment & follow*

*This page is for you Haleema, (leematy) ina godiya da yadda kike kulawa da wannan novel* 😍💋😍

*Zeety_Az, my whatpadd fan, inajin dad'in yadda kike bin littafin nan* ❤

_Ban Ha'kuri gareku masoya, naji wasu dayawa nacewa zasu daina bin littafin tunda andaina posting to ba dainawa nayiba tafiya ce nayi kuma Alhmdllh Nadawo yanzun insha'Allah zamu tusa,_ ❤😍❤🤝🏻

*Page.. 10*

Kashe gari Umar yazo fira d'auke da wayarsa tecno w3, yakawowa Aisha,

   Sossai ta nunamasa jin dad'inta had'i da yimasa godiya, fira suka d'an ta'ba daga bisani ya tafi gida,

Tanashiga gida, tasamu umma a d'aki tabata wayar, dubanta umma tayi bayan takar'bi wayar,

     Wannan Kuma daga ina?

A sanyaye tace Umar ne yabani, kallonta umma tayi kafun tace, Jeki,... tashi tayi yayinda zuciyarta ke bugawa kardai umma tahanata wayar......

    Har tashiga d'aki tana tunanin Kar a hanata amfani da wayar....

******
Yau ne ranar da haidar zasu dawo daga honeymoon, dan haka Hammad, baya zama baya tsayi, dan duk farincikin son sanin muradin ransa,

         Tashi yayi yanufa main parlour d'in gidan, shiru babu Kowwa sai TV dake faman aiki ita d'aya,

      Kitchen, yashiga yad'auko lemo, yafito yazauna  d'aukar wayarsa yayi yahau chart, surutun da yafara ji ne yasaka shi d'agowa dan yaga suwaye, har lokacin basu 'karaso ba, dan haka ya maida kansa kan wayarsa,

          Suna shigowa, surayya, tayi saurin yin shiru ganin sahibin nata da tayi, Shikuwa d'an 'karamun tsaki yayi, a ransa,

         Sannu bro barka da hutawa, cewar Na"eema, dubanta yayi da d'an murmushi yace, yawwah sis, mareeya ce tagaishe shi ya'amsa a d'an sake,

    Fita sukayi daga parlour, zuwa garden dan Sud'an basu guri,

      Ganin bashida niyyar kulata ne, yasa ta'karasa kusa dashi, zama tayi a kan kujerar kusa dashi,

Yaya"hammad anwuni lfy?

     Dubanta yayi a hankali tamkar mai son ganin wani abun, kafun yace,

Kina lfy?
                 Lafiya Lau Alhmdllh,

Jinjina Kai yayi alamun yayi kyau, ci gaba yayi da dannar wayarsa, tamkar Yama manta da mutum a gurin, ranta ya sosu da irin shariyar da yakema ta, amma idonta yariga da ya rufe da 'kaunarsa,  dan hakama bataji ko d'as a  'kaunarsa ba, saima sabon ruruwa da wutar sonsa ke dad'a yi,

'karemasa kallo tashiga yi, Hammad mijine irin wanda ko wace Macce zatai alfahari da samun sa, he is very good simple nice and kind,

        Jikinsa ne yabashi ana kallon sa, shiyasaka shi d'agowa, caraf idonsu yahad'e da juna, kallon kallon sukayi na Yan mintina wanda Kowwa da abunda yake sa'kawa a ransa,

          Daga bisani, surayyah tajanye nata idon, yayinda zuciyarta sai kaiwa da kawowa take, a 'bangarensa kam ji yake tabbas da ace bai had'u da wannan queen d'in ba da babu abunda zai hanashi auren surayya, dan ba laifi tanada kyau she is black beauty, bakinta mai kyau ne, hakama  'kirarta mai kyau ce saidai yarasa mai yasa yakejin waccan d'in a ransa fiye da surayya, dasuka dad'e tare.......

    Muryarsa ce takatse masa tunani,

Yaya"hammad dan Allah wacece ita?

Saida gabansa yad'an fad'i wanda baisan dalilin hakan ba, amma sai bai nuna ba, d'an murmushi kawai yayi.... Surayya  kenan kardai kishi kikeyi,?

     dubansa tayi yayinda ranta ya'baci waton ma tambayar ta, yake ko tana kishinsa,

Ganin yadda ranta ya'baci ne yasa yadubeta had'i da fad'in,  cmn ..... Surayya, ba fa.....

Saurin katse shi tayi, kaga Yaya"hammad, tambayar fa danai maka bamai wahalar bada amsa bace sai dai ko kai kakeson kamaidata mai wahala,.... Abunda nasani nidai ina sonka, amma..... Sai tayi d'an shiru,

Saboda raunin da zuciyarta tayi, kawai sai ta kauda Kai da kallon da yake mata,     ganin yadda fargabar rasashi ya bayyana a tare da itane yasa, yaji duk tabashi tausayi,

      Hannunsa yasa yakamo nata hannun, dubansa tayi, dan tunda suke baita'ba kwatanta ri'kon hannunta ba, dan haka yau sai taji abun wani iri, Shikuwa bai ma lura da condition d'in ta ba,

          Kallonta yayi, yayinda itama shi take kallo, sai ya Zamana idanunsu na gu d'aya,

  Surayya"yakira sunanta cikin muryarsa, mai sanyi da dad'in saurare, kasa amsawa tayi, sai cigaba da kallonsa da take, believe me ba wani abu a tsakanina da wannan yarinyar,

     To amma.. Surayya enough please,

Yanayin yadda yayi maganar ne yasa tayin shiru da zancen bawai dan ta gamsu da zancen sa ba,

     A daddafe suka d'anyi fira wanda rabinta duk itace keyi,......


******
Umma"ni ina ganin abarwa Aisha wayar tai amfani da ita, tunda ai naga kwana biyu tayi hankali,

Cewar Yaya"Ali,

Shiru umma tayi kafun daga baya tace, shikenan, idan dai shi yafi alkhairee, amin umma Yaya"Ali ya amsa,

    Haka kuwa akayi, akaba Aisha waya, tsabar farinciki harda d'an 'karamun party tayi a d'aki,

              Saidai abunda yasa Sam bataji dad'i ba, yadda takira teema amma layinta baya tafiya, gashi takira number, Nierjer, itama kusan abu d'aya ake maimaita mata shine a kashe layin yake,

          Hankalinta ne ya d'an tashi saidai kuma wani tunanin datayi ne yasa tad'an ji sanyi,

Yau da dare, Umar yazo fira, bayan sun gaisa sukad'an fara fira, a cikin firar ne tafara cemasa wai nikam Umar yaushe zaka kaini gidanku in gaishesu?

Dariyar jin dad'i yayi, dan dama yadad'e yanason yakaita saidai yana tunanin yadda zai fad'a mata dan haka ba 'bata lokaci, yace duk randa kika shirya ai sai inkai ki,dariya tayi a fili tace to Shikenan yayinda a ranta tace....

     Zakasha mamaki d'an'kauye,
Dagann yaimata sallama, yatafi,

       

        *******
A kwance take yayinda take ri'ke da wayarta, layukan guda biyu take sake gwadawa, sai dai duk Sakamako, (sury darling💋) d'aya take samu shine is not reachable,

   Tsaki tayi a Karo ba adadi, jujjuya wayar tashiga yi ganin, ba abunda zatayi ne yasa tashiga Google, tafara browsing, finafinan batsa, dan dama ta kwana biyu bata le'ka sashen ba,

          Tun tana kallo tana cije lips har tafara shafar Jikinta, taraba kanta da kaya tas, tashiga wasa da gabanta, sossai abun ke kaimata Karo, dan haka har wani numfarfashi take saukewa,    tamkar wacce ake Fk,

            Saida tabiyawa kanta bu'kata son ranta sannan, takwanta sharab tana maida numfashi,

               Hannunta tasa tana 'kwa'kule gabanta,

         Saida ta tabbatar batada sauran buk'ata tashafawa Kanta lafiya,
                       Hawayen data saba saukewa a duk lokacin data gama tsiyarta, su tashiga saukewa,....

( *wallahi masu aikata istimna'i , azabar ku dabance, Allah ytsinewa duk wanda yake aikata hakan Sannan yatanaji azabobi masu yawa a gareshi matuqar mutum bai tuba ba yakoma ga Allah, wlh muji tsoron Allah musani hisabi gaskiya ne haka kuma wuta da aljanna ma gaskiya ne,)*

*ALLAHUMMA"JADDAD IMAN FI QULUBINA* 🤲🏻


********
Hammad ne a'kofar get d'in gidan Haidar kasancewar yasamu labarin dawowarsa,

             Maigadi ne yabud'e masa bayan yasamu umarnin hakan daga uban gidansa,

Bayan sungaisa, Hammad yashiga tambayar haidar ko yasan 'kawayen matarsa, sosai haidar yayi dariya kafun yace, to Kai friend 'kawayen nata ai ba d'aya ko biyu bane ba Lallai insansu duka ba,

         Dariya Shima yad'anyi dan saida yayi magana yafahimci Kato'barar, to kaga friend yadda za'ayi kawai ka kiramun amaryar tamu, nasan ita zatafi FAHIMTA ta,

Dariya yayi yace to bari indubota,

Bayan teema tazo sungaisa, yashiga mata kwatance, bata gane ba, dan haka tashiga nunamasa pictures d'in wayarta,
               Cikin sa'a kuwa yaganta, kallon Pic d'in yashiga yi ko 'kyaftawa bayayi, dan sosai tai kyau, and'auki hoton ne lokacin datake bada biography,

     Haidar ne, ya kar'be wayar yana dubawa dariya yayi, lallai abokina ka kamu, teema ma dariya tayi, tace honey mugani wata mai sa'arce acikin. 'kawayena.... tafad'a tana dariya, mi'ka mata wayar yayi,

      Wata irin dariya tayi, a ranta tace wayoo Allah kuri iyayi yanga son abun duniya zai 'Karu, a fili kuwa cewa tayi Allah sarki, Amishty ce,

      Amishty "yasake maimai ta sunan a ransa, a fili kuwa cewa yayi Kai amarya badai sunanta kenan ba,
                  A a, asalin sunanta Aisha, Amishty suna ne kawai na Yan makaranta, yawwah Aisha what's a beautiful&nice name

      Any way, I need to know some little things about her,

      d'an tarihin Aisha da teema tasani tabashi, anan yanemi number ta, inda ta cemasa ta canza layi kuma yanzun batada number ta, baiji dad'i ba, amma ko bakomai yasan wani abu game da ita, dan haka bai wani damu ba, dan yasan yana gab da samunta ita kanta bama number ba,

      Sallama yaimusu yanata yiwa teema godiya dan har kud'i yabata,

Cike da farinciki yabar gidan yana tunanin ta ina zaifara,.........





********
Yau Umar nazuwa, yaro'ki alfarmar zai Kai Aisha tagaida iyayensa, an amince suje tareda gargad'in Kar su dad'e,

Dad'i ne fal ran Aisha, dan hakama yau tazauna ta tsantsara kwalliyar da bata ta'bayi ba, tunda Umar ke zuwa gidansu,

   Gogan naganinta yashiga washe ha'kwara, yana yabonta, itakuwa a ranta sai ashar take 'kunduma mai, a fili kuwa sai dad'a kasheshi da killer smiling, d'inta take,

    Roba robarsa, da tasha wanka yajanyo yatada tahau.....


Suka dau hanyar gidansu.......


_Masoya a ko ina kuke ina alfahari daku komai yawa komai qanqanta, son so fisabilillah_ 😍

*I'm sorry for the late update*🤦🏻‍♀

Continue Reading

You'll Also Like

25.5K 1.6K 42
....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wif...
11.6K 1K 56
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bar...
28K 1.7K 22
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya
82.7K 1.5K 17
"Y/n." Sasuke whispered to her making her nervous. "S-Sasuke-kun." "You are making me go crazy for you." He said and kissed her. ★★★★★ Y/n Uzumaki...