Page 35

1.5K 128 5
                                    

KO BAZAN AURESHI BA
      (hattara yan mata)

   Whatpadd @xinnee_smart1

Page35

***********
Surayya"koda taje gida da kukanta tanufa d'akin mahaifiyar ta.

      Mommah"na ganinta, hankalinta yatashi musamman da ta ganta tana kuka, zaunawa surayya"tayi ta ajiye jakarta tana cigaba da kukanta. ganin hakan yasa mommah tashiga tambayarta.

  Ke! Surayya lafiya kuwa naganki da sassafe? gashi sai kuka kike famanyi.

    Shiru tayi taci gaba da kukan, hakan yasa mommah ci gaba da tambayoyinta, to Kodai mutuwa akayi ne?  ganin yadda hankalin mahaifiyar ta yatashi ne, yasa tace...

    A a, nida Ayman ne.

Ayman kuma? Lafiya mai ya had'aku?

    'karya da gaskiya ta kwashe tafad'a mata ire iren wanda Ammi ke bata a matsayin hujja.

     Sosai ran mommah ya'baci dan a ganinta diyarta ai tamayi ko'kari data ha'kura Za aimata kishiya musamman a wannan zamanin da mata suka maida kishi tamkar ruwan guba,,

       Dan haka tashiga rarrashin yarta had'i da bata magana da bata tabbacin Ayman sai yasan ya wulakanta ta....

Lokacin data fad'awa daddy d'in surayya cewa yayi... Zai nema Ayman d'in yaji mai ya had'a su?

     Mommah ce tadakatar dashi had'i da fad'in yayi hakuri gar yakira Ayman yabarshi da kansa zaizo ba mamaki dokin aure ne ke damunsa idan yadaina da kansa zai dawo, da wannan ta lalla'ba Mahaifin surayya ya yarda.

        ********
'Daure take da towel, tana shirin shiga wanka, murd'a'kofar room d'in akayi hakan yasa tajuyo dan ganin waye,, caraf! Suka had'a ido da Ayman, murmushi yasakar mata, da bayansa ya rufe'kofar,

                  Jikinsa a mace ya cigaba da kusanto ta, yayinda itakuwa 'kirjinta ke dukar uku uku. wanda batasan sanda tafad'a kan gado ba. Shikam hakan yaimasa daidai, dan binta yayi zuwa gadon,  shinshinarta yashiga yi dan sosai  'kamshin jikinta ke masa dad'i,  itakuwa kirjinta sai tsananta duka yake. Sundad'e a haka kafun yabarta, kwanciya yayi kan bed d'in yayinda kansa ke duban sama yana faman sauke numfashi, haka kuma idanuwansa a lumshe, ganin hakan yasa Aysha sad'ad'awa ta tashi zata shige bathroom.

Caraf! Yari'ke hannunta, da sauri ta waigo, ganinsa tayi ya tsura mata idanuwansa da suka canxa launi,  dasauri ta sunkuyar da kanta cike da jin matsanancin kunyarsa.

        Cikin sexy voice d'insa yace... Ina zaki? a sanyaye tace wanka zanyi. tana 'ko'karin kwace hannunta, janyota yayi tafad'a kansa,  gashinta data cire a band yazuba kan Fuskarta, hannunsa yasa yashiga maida mata cike da wani irin azababben fellings da yakeji a kanta.

          A saitin kunninta yashiga mata magana,.... Shine za"aje wanka babu gayyata? Eyee my angel?
                                    don't u want me to help u?    uhmm?

A shake tace... No.. No need I can do it by myself... So don't bother ur self... OK..

Tana gama fad'in haka tami'ke, da gudu ta shige bathroom d'in, tayi wa kofar key, danna bayanta tayi jikin kofar tashiga sauke numfashi, d'auke da sihirtaccen murmushi akan fuskarta, saida tayi seconds a gurin kafun tasoma wankan, tanayi tana tunaninsa kalaman sa... Murmushinsa... She is just thinking of every single thing about him.

              Tanayi tna murmushi.

Shikam"ganin ta guda yasa yayi murmushi had'i da fad'in zan kamaki ne.


            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now